Abinda aka daďe ana jira ya kusa faruwa
Shahararren film ďin nan wanda akayi kashi na 1&2 wato (KGF)An tabbatar da cewa za a fara aikin cigaban wannan film nan da ķanķanin lokaci
Inda sukace a halin yanzu jarumin mai suna (yash) yana da ayyukan da yake yi a halin yanzu wanda shi ma wannan aiki za a ware masa lokacin da ya dace dashi don fara wa
Shi dai wannan film ga wanda suka kalla sunga abinda aka yi aciki wanda na farko anyi shi a shekarar 2018 sai na 2 wanda ya fita a shekarar 2021 wanda yanxu kuma za ayi na 3 ďin
Inda a wani jawabi da Director ďin mai suna prasanth Neel yace:ku zama cikin shiri don dawowar Rockey🔥🔥🔥
Papa Khan