FASSARAR WAƘAR O ZAALIMA
Sunan Waka: O Zaalima
Sunan Fim: Raees
Mawaka: Arijith Singh da Harsdeep Kaur
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se Hi Kya Usse Tadpana
Menene Ribar Wahalar da Mutumin da Tuni dama yana Kaunar ki?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma (Muguwa)
* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle Se Hi Kya Usse Behkana
Menene Amfanin Bugar da Mutum (da Kyau, Kalamai ko Kisisina) bayan tuni ya bace a cikin Kaunar ki?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se Hi Kya Usse Tadpana
Menene Ribar Wahalar da Mutumin da Tuni dama yana Kaunar ki?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle Se Hi Kya Usse Behkana
Menene Amfanin Bugar da Mutum bayan tuni ya bace a cikin Kaunar ki?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Aankhein Marhaba, Baatein Marhaba
Idanunki Nada Jan Hankali, Kalaman ki Nada Burgewa
* Main Sau Martaba Deewana Hua
Na Zamo Mahaukaci (akan soyayya) na dari ba Iyaka
* Mera Na Raha, Jab Se Dil Mera
Zuciya ta ba tawa bace tun sanda...
* Tere Husn Ka, Nishaana Hua
Ta Kasance ita ce abinda Kyawunki yake Bibiya
* Jiski Har Dhadkan Tu Ho Aise Dil Ko Kya Dhadkana
Meye nasa Zuciyar Mutumin da a Ko yaushe bugawar ta naki ce bugawa da karfi kuma?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se Hi Kya Usse Tadpana
Menene Ribar Wahalar da Mutumin da Tuni dama yana Kaunar ki?
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Saanson Mein Teri Nazdeeqiyon Ka Itrr Tu Ghol De... Ghol De...
Ki Sanya Kamshin Kusantuwarki a Numfashi na
* Main Hin Kyun Ishq Zaahir Karun Tu Bhi Kabhi Bhol De... Bhol De...
Me Yasa Ni Kadai Ne Zan Dinga Bayyana Soyayya Ta, Kema Ki Bayyana Taki Mana Wani Lokacin
* Saanson Mein Teri Nazdeeqiyon Ka Tu Ghol De... Ghol De
Ka Sanya Kamshin Kusantuwarka a Numfashi Na
* Main Hi Kyun Ishq Zaahir Karun Tu Bhi Khabhi Bhol De... Bhol De
Me Yasa Ni Kadai Ce Zan Dinga Bayyana Soyayya Ta, Kaima Ka Bayyana Taka Mana Wani Lokacin
* Le Kee Jaan Hi Jaayega Meri
Dauke Rayuwa ta Kawai Zasu Yi
* Qaatil Har Tera Bahaana Hua
Kowane Korafin Ki Mai Hallakarwa Ne A Gare Ni
* Tujhse Hi Shuru, Tujhpe Hi Khatam, Mere Pyaar Ka Fasaana Hua
Labarin Soyayya Ta, Da Kai Ya Fara Kuma Da Kai Zai Kare
* Tu Shamma Hai Toh Yaad Rakhna Main Bhi Hoon Parwana
Idan Har Ke Bakin Wuta Ce, To Ni Turaren Wuta Ne (Zan Biki in Kone)
* O Zaalima, O Zaalima
Ya Azzaluma, Ya Azzaluma
* Jo Teri Khaatir Tadpe Pehle Se Hi Kya Usse Tadpana
Menene Ribar Wahalar da Mutumin da Tuni dama yana Kaunar ki?
* Jo Tere Ishq Mein Behkha Pehle Se Hi Kya Usse Behkana
Menene Amfanin Bugar Da Mutumin Da Tuni Ya Bace a Cikin Soyayyar Ki?
* Deedar Tera Milne Ka Baad Hi Chhoote Meri Angdaayi
Sai Da Na Ganka Sannan Na Samu Nutsuwa
* Tu Hi Bata De Kyun Zaalima Main Kehlaayi
Yanzu Ka Fada Min Me Yasa Ake Kira Na Azzaluma?
* Kyun Iss Tarah Se Dunya Jahaan Mein Karta Hai Meri Ruswaayi
Ya Kake Kunyatani Ne Haka a Idon Duniya?
* Tera Kasoor Aur Zaalima Main Kehlaayi
Laifin Naka Ne, Amma Kuma Ni Ake Kira Azzaluma
* Deedar Tera Milne Ke Baad Hi Chhoote Meri Angdaayi
Sai Da na Ganka Ne Tukun Na Samu Nutsuwa
* Tu Hi Bata De Kyun Zaalima Main Kehlaayi
Yanzu Ka Fada Min Me Yasa Ake Kira Na Azzaluma?
× Tu Hi Bata De Kyun Zaalima Main Kehlaayi
Yanzu Ka Fada Min Me Yasa Ake Kira Na Azzaluma??
Haiman Raees
@HaimanRaees