FASSARAR WAƘAR JHOOME JO PATHAN
• Waƙa - Jhoome-Jo-Pathan
• Fim - Pathaan
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 2023
• Kamfani - Yash Raj Music
• Rubutawa - Kumaar
• Sauti - Vishal & Shekhar
• Arijit Singh & Sukriti Kakar
• Fassarawa - Haiman Raees
• Tumne Mohabbat Karni Hai, Humne Mohabbat Ki Hai
Har yanzu baki faɗa soyayya ba tukun, na riga na faɗa so kuma har na saba da shi.
• Iss Dil Ke Alawa Kisi Se Bhi, Na Humne Ijaazat Li Hai
Banda zuciyata, bana buƙatar amincewar kowa.
• Hunar Hai Yeh Bhi Ishq Ka, Kisi Kisi Ko Aata Hai
Masu sa'a ne kawai ke da ƙwarewa a soyayya.
• Jaan Luta Ke Dushman Ki, Humne Hifazat Ki Hai,
Na ceci abokiyar gaba a bakin raina.
• Baat Karte Hain Hazaron
Mutane da yawa sai magana suke yi.
• Hazaron
Mutane da yawa.
• Hai Tajurba Humein Yaaron,
Abokai, na san menene gaskiya.
• Haan Yaaron - Abokaina
• Baat Karte Hain Hazaron, Hai Tajurba Humein Yaaron,
Mutane da yawa suna son yawaita surutu, amma ni ina da ƙwarewa.
• Aisi Hai Ada Bandh Loon Hawa, Mujhpe
Ina iya sa iska ta tsaya cak.
• Woh Khuda Dil Se Dua Barsaye
Ubangiji na kwaranyo da albarkarsa a kanka.
• Jhoome Jo Pathaan Meri Jaan, Mehfil Hi Lut Jaaye
Pathaan na sace dukkan zukata idan ya fara takawa, masoyiyata.
• Dede Jo Zubaan Meri Jaan, Uspe Mar Mit Jaaye
Zai cika alƙawuran da ya yi miki, masoyiyata.

• Muqabla Kaise Hum Karte Hain Yaar, Abki Baar Tarika Hum Batayenge
Bari in faɗa maka yadda za ka yi gasar a wannan karon.
• Tarika Hum Batayenge,
Zan nuna maka yadda za ka yi.
• Kaise Dushman Pe Hum Marte Hain Yaar,
Zan koya miki yadda za ki so maƙiyinki wannan karon.
• Abki Baar Tarika Hum Batayenge, Tarika Hum Batayenge,
Bari in faɗa miki yadda za ki yi gasar a wannan karon. Zan nuna miki yadda za ka yi.
• Yaar Karde Jo Ishaara
Idan masoyina ya yi min wata alama.
• Ishaara - alama.
M• Dil Main De Doon Dobara,
Zan sake rasa zuciyata hallau.
• Dobara - hallau dai.
• Yaar Karde Jo Ishaara, Dil Main De Doon Dobara,
Idan masoyiyata ta yi min wata alama. Zan ba zuciyata hallau dai.
• Pyar Ka Nasha, Aisa Hai Chadha, Hoke Yoon Fida, Dushman Gale Lag Jaaye,
Abota ta yi halinta, ga maƙiya sun zo don su rungume ni.
• Jhoome Jo Pathaan Meri Jaan, Mehfil Hi Lut Jaaye
Pathaan na sace dukkan zukata idan ya fara takawa, masoyiyata.
• Dede Jo Zubaan Meri Jaan, Uspe Mar Mit Jaaye
Zai cika alƙawuran da ya yi miki, masoyiyata.
• Jhoome Jo Pathaan Meri Jaan, Mehfil Hi Lut Jaaye
Pathaan na sace dukkan zukata idan ya fara takawa, masoyiyata.
• Dede Jo Zubaan Meri Jaan, Uspe Mar Mit Jaaye
Zai cika alƙawuran da ya yi miki, masoyiyata.
Haiman Raees
#haimanraees