An saki ýar ķaramar tallar film ďin sabarmati Report
Shi dai wannan film An saki tallar shi ne a ranar yau wanda wannan film yake ďauke da jarumi vikrant massey da jaruma Raashi khanna wanda suka fito a matsayin ýan jarida
Abinda wannan Talla ke ďauke dashi a taķaice:Labarin wani ďan jarida ne mai aiki da gaskiya wanda ya kai ķarar wani mutum akan wani case da ya faru a filin jirgin ķasa wanda a wannan filin jirgin ķasa ne aka samu wani jirgi ya kama da wuta wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa
Inda shi wannan ďan jarida yake ķoķarin gano gaskiya wanda yake tunanin akwai hannun wannan mutum a wannan aika aika
Sannan abinda aka nuna a wannan film ya faru a gaske kamar yanda suka ce wanda ya faru a shekarar 2002
Wannan film ya samu shiryawa da bada umarni daga Dheeraj sarna, da kuma Ekta kapoor, shoba kapoor, Amul v mohan, Anshul mohan,
Wanda zai fita a ranar 15 ga watan nuwamba mai zuwa idan Allah ya kaimu
Hafizkhan gare ku
Papa Khan