FASSARAR WAƘAR BESHARAM RANG
• Waƙa - Besharam Rang
• Fim - Pathaan
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2023
• Sauti - Vishal & Shekhar
• Rubutawa - Kumaar & Vishal Dadlani
• Kamfani - YRF
• Rerawa - Shilpa Rao, Caralisa Monteiro, Vishal & Shekhar
• Fassarawa - Haiman Raees
• En Esta Noche, La Vida Es Completa
A daren yau, rayuwa ta cika.
En Este Segundo, La Vida Es Vírica
A wannan lokacin, rayuwa ta zagaye ko'ina.

• Humein Toh Loot Liya Milke Ishq Waalon Ne
Duk masoyana sun cutar da zuciyata.
• Bahut Hi Tang Kiya Ab Tak Inn Khayaalon Ne
Waɗannan tunane tunanen sun daɗe suna damuna.
• Nasha Chadha Jo Shareefi Ka Utaar Phenka Hai
Na riga na wancakalar da duk wani kamun kai.
• Besharam Rang Kahaan Dekha Duniya Waalon Ne
Duniya bata ga kalar tsaurin idona ba tukunna. (Duniya bata ga ainahin kalar rashin kunyata ba tukunna)

• Mujh Mein Nayi Baat Hai, Nayi Aadaton Ke Saath Hai (x2)
Ina da wani ƙaƙƙarfan imani a yanzu, kuma ya zo ne da sabbin ɗabi'u.
• Hai Jo Sahi Wo Karna Nahi
Ni yanzu ban damu da in yi abinda ya dace ba.
• Galat Hone Ki Yahi To Shuruwaat Hai
Wannan ne matakin farko na yin rashin daidai.
• En Esta Noche, La Vida Es Completa
A daren yau, rayuwa ta cika.
En Este Segundo, La Vida Es Vírica
A wannan lokacin, rayuwa ta zagaye ko'ina.
• Nasha Chadha Jo Shareefi Ka Utaar Phenka Hai
Na riga na wancakalar da duk wani kamun kai.
• Besharam Rang Kahaan Dekha Duniya Waalon Ne
Duniya bata ga kalar tsaurin idona ba tukunna. (Duniya bata ga ainahin kalar rashin kunyata ba tukunna)
• Humein Toh Loot Liya Milke Ishq Waalon Ne
Duk masoyana sun cutar da zuciyata.
• Bahut Hi Tang Kiya Ab Tak Inn Khayaalon Ne
Waɗannan tunane tunanen sun daɗe suna damuna.
• En Esta Noche
A daren yau.
• La Vida
Rayuwa.
• Ishq Waalon Ne
Masoya.
• Es Completa
Sun cika.
• Humein Toh Loot Liya Milke Ishq Waalon Ne
Duk masoyana sun cutar da zuciyata.
• En Esta Noche
A daren yau.
• La Vida
Rayuwa.
• Ishq Waalon Ne
Masoya.
• Es Completa
Sun cika.
Haiman Raees
#haimanraees
Infohaiman999@gmail.com