A yayin da Babban Tauraro a Bollywood Watau SHAH RUKH KHAN Yake Buɗe Saqon Tambayoyi a Shafinsa na Tiwita Watau ASK SRK. to wani Masoyin Jarumin Yace Shi Kuwa Yanaso Jarumi SRK ya faɗi Dalilin da Yake Capital 'r' Acikin Sunan Ɗan sa Wata AbRam Maimakon Abram na Ibrahim Domin Shi a Tunaninsa Ram Sunan Gunki ne, Inda Jarumin Ya Bashi Amsa Yace Sunan AbRam Yana da Sauyi da na Annabi Ibrahim Domin Kuwa Su Gidan Su ( Family) Hindu-Muslim ne To Bayaso Ɗansa Ya Tashi Da Banbancin Ra'ayi Shi Yasa Yayi Wannan Hangen Kuma Don Haka Abune Me Matuqar Kyau Ya Saka Sunan Ubangijin Hindu Watau Ram Acikin Sunan Ɗansa AbRam.
#AbbaIndiaDala

