FASSARAR WAƘAR AAJ UNSE MILNA HAI
Waƙa: Aaj Unse Milna Hai
Shiri: Prem Ratan Dhan Payo
Shekara: 2015
Sauti: Himesh Reshammiya
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamfani: T-Series
Rerawa: Shaan
Fassarawa: Haiman Raees
*. Naachan Laagyo Re Bairaagi Mann
Kaɗaitacciyar zuciyata ta fara rawa.
*. Arre Bhaagan Laagyo Re Bairaagi Mann
Kaɗaitacciyar zuciyata ta fara gudu nan da can.
*. Aaj Unse Milna Hai Humein (x2)
Na samu damar haɗuwa da ita yau.
*Chal Unke Liye Kuch Lete Chalein
Bari na tafi mata da ɗan wani abu.
*. Aur Unko Duaaein Dete Chalein
Bari na ba ta fatattakin alherai na.
*. Thodi Gujiya Wujiya Lete Chalein
Bari na kai mata ɗan Gujiyan nan (Gujiya wani abinci ne mai zaƙi yana kama da ɗan wake).
*Thodi Barfi Warfi Lete Chalein
Bari na kai mata ɗan Barfi ɗin nan (Barfi wani abinci ne da ake haɗawa da madara kamar iloka)
*. Aaj Unse Milna Hai Humein (x2)
Na samu damar haɗuwa da ita yau.
*. Mehlon Ki Raani Hai, Sundar Sayaani Hai
Ita ce Sarauniyar fadoji, ita kyakkyawa ce kuma mai basira.
*. Wo Khaandani Hai, Jaan-E-Dil
Ita 'yar sarauta ce, ita ce abar son zuciyata.
*. Kya Kya Kharidein Hum
Me da me ya kamata na siya?
*. Kya Na Kharidein Hum
Me da me ya kamata kada in siya?
*. Kya De Nishaani Ye Hai Mushqil
Wace irin kyauta ya kamata in ba ta, abin da wuyar zaɓa.
*. Mehlon Ki Raani Hai, Sundar Sayaani Hai
Ita ce Sarauniyar fadoji, ita kyakkyawa ce kuma mai basira.
*. Wo Khaandani Hai, Jaan-E-Dil
Ita 'yar sarauta ce, ita ce abar son zuciyata.
*. Kya Kya Kharidein Hum
Me da me ya kamata na siya?
*. Kya Na Kharidein Hum
Me da me ya kamata kada in siya?
*. Kya De Nishaani Ye Hai Mushqil
Wace irin kyauta ya kamata in ba ta, abin da wuyar zaɓa.
*. Thodi Mathri Vathri Lete Chalein
Bari na tafi mata da ɗan Mathri (Mathri wani abinci ne da ake haɗawa da fulawa, ruwa da hatsi kamar alkaki)
*. Thodi Chakli Chivda Lete Chalein
Bari na tafi mata da ɗan Chakli da Chivda
(Chakli wani irin abinci ne mai kama da nakiya a miƙe, Chivda kuma wani irin abinci ne da ake gasawa da 'ya'yan itatuwa).
*. Kuch Teekha Veekha Lete Chalein
Bari na tafi mata da abu mai ɗan yaji.
*. O Kuch Khatta Meetha Lete Chalein
Bari dai na tafi mata da abu mai ɗan gishiri da kuma mai siga haka.
*. Aaj Unse Milna Hai Humein (x2)
Na samu damar haɗuwa da ita yau.
Aaa...
*. Unse Milenge Toh, Hum Kya Kahenge
Me zan ce idan na haɗu da ita?
*. Ye Socha Na, Samjha Na, Jaana Hai
Ban yi tunani a kan hakan ba tukun.
*. Shayad Kahein Aise, Unka Humesha Se
Wataƙila zan faɗa mata cewa tun har abada...
*. Sar Aankhon Par Hi Thikana Hai
Matsayinta a rayuwata yana kan gira na.
*. Unse Milenge Toh, Hum Kya Kahenge
Me zan ce idan na haɗu da ita?
*. Ye Socha Na, Samjha Na, Jaana Hai
Ban yi tunani a kan hakan ba tukun.
*. Shayad Kahein Aise, Unka Humesha Se
Wataƙila zan faɗa mata cewa tun har abada...
*. Sar Aankhon Par Hi Thikana Hai
Matsayinta a rayuwata yana kan gira na.
*. Thode Kaaju Kismish Lete Chalein
Bari na tafi mata da ƙwallon yazawa da zabibi.
*. Sab Thoda Thoda Lete Chalein
Kawai bari in tafi mata da kaɗan daga komai.
*. Chalo Unke Liye Kuch Lete Chalein
Bari na ɗan tafi mata da ɗan wani abu.
*. Aur Unko Duaaein Dete Chalein
Bari na tafi mata da fatattakin alherai na.
*. Aaj Unse Milna Hai Humein (x2)
Na samu damar haɗuwa da ita yau.
*. Naachan Laagyo Re Bairaagi Mann
Kaɗaitacciyar zuciyata ta fara rawa.
*. Arre Bhaagan Laagyo Re Bairaagi Mann
Kaɗaitacciyar zuciyata ta fara gudu nan da can.
Haiman Raees
08088189838
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Facebook: Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring