FASSARAR WAƘAR GALI GALI
• Waƙa - Gali Gali
• Fim - K.G.F: Chapter 1
• Harshe - Hausa/Hindi
• Shekarar Fita - 2018
• Sauti - Kalyanji Anandji & Tanishk Bagchi
• Rubutawa - Rashmi Virag & Anand Bakshi
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Neha Kakkar
• Fassarawa - Haiman Raees
• Maine tere liye chhoda hai zamana
Na rabu da duniya gaba ɗayanta saboda kai.
• Zara tera iraada toh bata
Faɗa min abin da ke ranka.
• Aise nazrein tu mujhse chura na
Kada ka ɓoye min abubuwa.
• Zara tera iraada toh bata
Faɗa min abin da ke ranka.
• Chaaya hai mujhpe tera hi nasha
Kai kaɗai nake iya tunani.
• Kambakht dil ye kahaan ja phansa
Zuciyata ta maƙale ƙyam a kanka.
• Main teri deewani tu mera deewana
Na yi hauka akanka, ka yi hauka a kaina.
• Samajh nazar ka ishara,
Ka kalli dubana ka fahimci manufar.
• Gali gali mein phirta hai
Me ya sa kake bin layi;
• Tu kyun banke banjara
Kamar mai bulayi?
• Aa mere dil mein bas ja
Zo ka zauna a zuciyata.
• Mere aashiq awaara
Masoyina mai tsilla-tsilla.
• Gali gali mein phirta hai
Me ya sa kake bin layi;
• Tu kyun banke banjara
Kamar mai bulayi?
• Aa mere dil mein bas ja
Zo ka zauna a zuciyata.
• Mere aashiq awaara
Masoyina mai tsilla-tsilla.
• Tera kusoor hai na mera kusoor
Ba laifinka bane, kuma ba nawa bane.
• Dono ke dono paas hoke bhi door
Mu biyun nan muna kusa, kuma mun yi nisa.
• Teri wajah se main to soyi nahi
Na kasa bacci saboda ke.
• Meri wajah se tu bhi jaaga zaroor
Kai kuma ka kasa nutsuwa saboda ni.
• Tu meri mohabbat se bach na sakega
Ba za ka iya ci gaba da rayuwa ba saboda soyayya ta.
• Samajh jaan-e-man ye ishara
Ka gane manufar mana, masoyina.
• Gali gali mein phirta hai
Me ya sa kake bin layi;
• Tu kyun banke banjara
Kamar mai bulayi?
• Aa mere dil mein bas ja
Zo ka zauna a zuciyata.
• Mere aashiq awaara
Masoyina mai tsilla-tsilla.
• Gali gali mein phirta hai
Me ya sa kake bin layi;
• Tu kyun banke banjara
Kamar mai bulayi?
• Aa mere dil mein bas ja
Zo ka zauna a zuciyata.
• Mere aashiq awaara
Masoyina mai tsilla-tsilla.
©️✍🏻
Haiman Raees
Visit our WhatsApp channel for more https://whatsapp.com/channel/0029VajRSrvIHphDRDBycp09