Kamfanin Dharma productions ya cika shekara 44 da kafuwa
Shi dai wannan kamfani mallakin babban mai shirya fina finai wato karan johar ya wallafa wani rubutu ďauke da nuna farin cikin shi da ma cigaba da da wannan kamfani yake samu
Inda yayi rubutu kamar haka (Thank you for the love over all these years for keeping magic of the movies alive with us Today Truly is a very special day)
Inda mahaifin shi ne asalin wanda ya fara kafa kamfanin wato yash johar
Inda ta shirya fina finai irinsu
Khabhi khushi khabi gam
Kuch kuch hota hai
Brahmastra part 1
Rockey Aur rani prem kahani
Muna taya masu wannan kamfani murna
Hafizkhan gare ku