FASSARAR WAƘAR JANAM JANAM
Sunan Waƙa: Janam Janam
Sunan Shiri: Dilwale
Shekarar Fita: 2015
Sauti: Pritam
Rubutawa: Amitabh Bhattacharya
Kamfani: Sony Music
Mawaƙa: Arijit Singh & Antara Mitra
Mai Fassara: Haiman Raees
* Janam Janam Janam Saath Chalna Yunhi
Ki kasance tare da ni kamar haka a kowace Rayuwa ta
* Kasam Tumhe Kasam Aake Milna Yahin
Ki yi min alƙawarin cewa za ki zo ki taras da ni anan
* Ek Jaan Hai Bhale Do Badan Ho Judaa
Mu Ruhi guda ne, muna dai zaune ne kawai a Jikkuna Mabanbanta
* Meri Hoke Hamesha Hi Rehna
Ki Ci gaba da Kasancewa Tawa har Abada
* Kabhi Na Kehna Alvida
Kada ki taɓa ce min sai Anjima
* Meri Subah Ho Tumhi Aur Tumhi Shaam Ho
Ke ce Safiyata kuma Kece Yammaci Na
* Tum Dard Ho Tum Hi Aaraam Ho
Ke ce baƙinciki na kuma ke ce Farinciki na
* Meri Duaaon Se Aati Hai Bas Ye Sadaa
Abinda Addu'o'i na kawai suke roƙo shi ne...
* Meri Hoke Hamesha Hi Rehna
Ki Ci gaba da Kasancewa Tawa har Abada
* Kabhi Na Kehna Alvida
Kada ki taɓa ce min sai Anjima
Aha Ha Ha Aaa...
Ooo….
* Meri Hoke Hamesha Hi Rehna
Ki Ci gaba da Kasancewa Tawa har Abada
* Kabhi Na Kehna Alvida
Kada ki taɓa ce min sai Anjima
* Teri Baahon Mein Hai Mere Dono Jahaan
Dukkan Duniyoyi na suna Lulluɓe ne a cikin Rungumar hannayen ka
* Tu Rahe Jidhar Meri Jannat Wahi
A duk inda kake da zama, to nan ne Aljanna ta take
* Jal Rahi Hai Agar Jo Ye Do Tarfa
In har wannan Muradin yana tafasa, to tafasar tana fitowa ne daka dukkan Kusurwoyi
* Na Bujhe Kabhi Meri Mannat Yahi
Ina fata wannan wutar Kada ta taɓa mutuwa
* Tu Meri Aarzoo, Main Teri Aashiqui
Kai ne Muradina, ni kuma
Masoyiyar ka
* Tu Meri Shaayari, Main Teri Mosiqui
Kai ne baituka na, ni kuma sautin ka
* Talab Talab Talab Bas Teri Hai Mujhe
Ƙishirwar Ki kawai nake yi
* Nason Mein Tu Nasha Banke Ghulna Yunhi
Kin kasance tamkar kayan maye a cikin Jijiyoyi na
* Meri Mohabbat Ka Karna Tu Haq Ye Adaa
Ki cika min wannan Burin masoyiyata
* Meri Hoke Hamesha Hi Rehna
Ki Ci gaba da Kasancewa Tawa har Abada
* Kabhi Na Kehna Alvida
Kada ki taɓa ce min sai Anjima
* Meri Subah Ho Tumhi Aur Tumhi Shaam Ho
Ke ce Safiyata kuma Kece Yammaci Na
* Tum Dard Ho Tum Hi Aaraam Ho
Ke ce baƙinciki na kuma ke ce Farinciki na
* Meri Duaaon Se Aati Hai Bas Ye Sadaa
Abinda Addu'o'i na kawai suke roƙo shi ne...
* Meri Hoke Hamesha Hi Rehna
Ki Ci gaba da Kasancewa Tawa har Abada
* Kabhi Na Kehna Alvida
Kada ki taɓa ce min sai Anjima
Ohoo…
Na Na Na Na Na…
©️✍🏻
Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com
Visit our WhatsApp channel for more https://whatsapp.com/channel/0029VajRSrvIHphDRDBycp09