14-07-1989 --- 35 YEARS OF BATWARA

14-07-1989 --- 35 YEARS OF BATWARA




A rana irin ta yau Director J.P. Dutta ya fitar da Film É—in sa mai suna "Batwara" inda yake É—auke da manyan Jarumai masu yawa irin su: Dharmendra, Vinod Khanna, Mohsin Khan, Shammi Kapoor, Dimple Kapadia, Amrita Singh, Poonam Dhillon, Asha Parekh, Kulbhushan Kharbanda da kuma Amrish Puri dss,

Batwara ya samu nasara kuma shine Film mafi kawo kuɗi a shekarar da ya fita wato 1989. Sai kuma makaɗa Laxmikant Pyarelal da suna buga music ɗin zaƙaƙan waƙoƙin cikin sa.


A bangare guda akwai fina-finai da dama wadanda suma duk a irin wannan rana ta 14 ga watan July suka fita, Ga kaÉ—an daga cikin su kamar haka:


002 Muqaddar Na Shashi Kapoor da Rekha, 
   14-07-1978. ya cika shekaru 45,



003 Takkar Na Naseeruddin Shah, Sunil Shetty da Sonali Bendre 
   14-07-1995. ya cika shekaru 28,



004 Kunwara Na jarumi Govinda da Urmila Matondkar
   14-07-2000. ya cika shekaru 23,



005 Jungle Na Sunil Shetty, Fardeen Khan, Urmila Matondkar, Makrand Deshpande, Sushant Singh da Himanshu Malik
   14-07-2000 shima ya cika shekaru 23,



006 Jawani Diwani Na Mahaifin Jaruma Karishma Kapoor da Kareena Kapoor wato Randhir Kapoor inda suka fito tare da jaruma Jaya Bhaduri matar Amitabh Bachchan 
     14-07-1972 yau ya cika shekaru 51,



007 Naukar Biwi Ka Na Jarumi Dharmendra da Raj Babbar, Anita Raj, Reena Roy, Kader Khan, Pran da Om Prakash
    14-07-1983, shima ya cika shekaru 40 cif,



008 Jagga Jasoos Na jarumi Ranbir Kapoor da jaruma Katrina Kaif
    14-07-2017, shima ya cika shekaru 6,



009 Golmaal: Fun Unlimited shima wannan Film na Director "Rohit Shetty" wanda na barkwanci inda yake É—auke da jarumai irin su: Ajay Devgn, Tusshar Kapoor, Arshad Warsi, Sharman Joshi, Rimi Sen da kuma Paresh Rawal, a yau yake cika shekaru 17, 
   14-07-2006.


Abin dai babu wuya... Kamar yau ne zamu ji an saki Film amma sai aji har ya kwashe wasu shekaru masu yawa, Allah dai yasa mu rabauta da kyakkyawan ƙarshe Amen Ya Rabbal-Alamen.

@AyƘoƘi

Comments