LOKACIN DA KADER KHAN YA FICE DAGA FILM SABODA BAZAI IYA CEWA AMITABH SIRJI BA
Marigayin Jarumi Kuma Fasihin Marubuci Kader Khan da Tsohon Jarumi Amitabh Bachchan Abokai ne Sosai Tun Daga Lokacin da Kader Khan ya fara Rubutawa Amitabh Bachchan Dialogue Sunyi Irin Wannan Aikin Cikin Fina-finai irin su Muqaddar Ka Sikandar (1978), Laawaris” (1981), Coolie (1983), da Amar Akbar Anthony (1977), da sauransu.
Lokacin da Akazo Aikin Khuda Gawah Wajen 1992 Se Akace Ai Lallai Se Kader Khan Ya Kira Amitabh Bachchan da Babban Yallaɓai (Sir ji) Shi Kuma Ya ce Bazai kira Wannan Abokin nasa da Haka ba lallai suka dage ya faɗi haka shi kuma Yace ya haqura da Aikin ma Kwata-kwata.
#AbbaIndiaDala