FASSARAR WAƘAR KUCH KUCH HOTA HAI (TITLE TRACK).
• Waƙa - Kuch Kuch Hota Hai
• Fim - Kuch Kuch Hota Hai
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 1998
• Sauti - Jatin-Lalit
• Rubutawa - Sameer
• Kamfani - Sony Music
• Rerawa - Alka Yagnik & Udit Narayan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Tum paas aaye, yun muskuraaye
Kin matso kusa, sai ki ka yi murmushi.
• Tum paas aaye, yun muskuraaye
Kin matso kusa, sai ki ka yi murmushi
• Tumne na jaane kya sapne dikhaaye
Ba ki san irin mafarkan da kika nuna min ba.
• Tum paas aaye, yun muskuraaye
Kin matso kusa, sai ki ka yi murmushi
• Tumne na jaane kya sapne dikhaaye
Ba ki san irin mafarkan da kika nuna min ba.
• Ab to mera dil jaage na sota hai
Yanzu zuciyata ta kasance cikin magagi.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
Tum paas aaye, yun muskuraaye

• Na jaane kaisa ehsaas hai
Ban san yaya wannan lamarin yake ba.
• Bujhti nahin hai kya pyaas hai
Wane irin ƙishi ne wannan da ba gushewa?
• Kya nasha is pyaar ka
Wane irin maye ne haka na so?
• Mujhpe sanam chhaane laga
Wanda ya mamaye ni, ya kai masoyina.
• Koi na jaane kyoon chain khota hai
Babu wanda ya san menene dalili, amma zaman lafiya ya ƙare.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
Hey, eh
Mmm, mmm
Aa aa aa aa, aa
Aa aa aa aa
• Kya rang laayi meri dua
Addu'a ta ta jawo min godiya me kaloli.
• Yeh ishq jaane kaise hua
Ban san ta yaya irin wannan soyayyar ta faru/kama ni ba.
• Bechainiyon mein chain
Har a cikin wannan rashin nutsuwar, wannan yanayin na lumana.
• Na jaane kyoon aane laga
Babu wanda ya san ta yadda aka yi ya zo.
• Tanhaai mein dil yaadein sanjota hai
Yanzu a cikin kaɗaici, zuciyata na neman tarihai ababen so.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
• Tum paas aaye, yun muskuraaye
Kin matso kusa, sai ki ka yi murmushi
• Tumne na jaane kya sapne dikhaaye
Ba ki san irin mafarkan da kika nuna min ba.
• Tum paas aaye, yun muskuraaye
Kin matso kusa, sai ki ka yi murmushi
• Tumne na jaane kya sapne dikhaaye
Ba ki san irin mafarkan da kika nuna min ba.
• Ab to mera dil jaage na sota hai
Yanzu zuciyata ta kasance cikin magagi.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
• Kya karoon haaye, kuch kuch hota hai
Ya zan yi kenan? Kai! Wani baƙon lamari ne ke faruwa.
©️✍🏻
Haiman Raees
#haimanraees
Haimanraees@gmail.com