Fassarar Waƙar Sardar Gabbar Singh
Waƙa: Sardar Gabbar Singh
Fim: Sardar Gabbar Singh
Sauti: Devi Sri Prasad
Rubutawa: Rama Jogayya Sastry
Mawaƙi: Benny Dayal
Fassarawa: Haiman Raees
* Jo dar gaya Samjo mar gaya
Duk Matsoraci Daidai Yake Da matacce
* Ladies and Gentleman
He is back once again
This time as Sardaar
Ƴan Mata da Samari
ya Fa sake dawowa
Wannan karon a Matsayin Sardar
* So all the bad guys Kabardhaar
Sardar…Sardar…Sardar
Don Haka duk ƴan Jagaliyar suka ɗauka suna cewa Sardar…Sardar…Sardar
* Chusko guru halchal Shuru
Bi Hankali dai yallaɓai... Cakwakiya ce ta fara Motsawa
* Dookadu roo khaki pantharu
Damisa da rigar ƴan sanda ne ya Antayo
* Rasko guru ee chaptaru
Ka rubuta wannan shafin ka aje yallaɓai
* New Style roo veedi law and Orderooo
Doka Da odar sa duk Sabbin zubi ne
* Lati patti puttaadu...duty pai ottu pettadu
Da bindigar sa a riƙe aka haife shi... Kuma yayi rantsuwa akan aikin shi
* Veyyi gurrala force dagunna horse powerudu
Shi doki ne Mai ƙarfin Dawakai Dubu
* Gabbar Singh Gabbar Singh Sardaar Gabbar Singh
(Shi Ne) Gabbar Singh Gabbar Singh (Ya dawo domin yayi wani abu)
* Ham jo bola sahi hai samjo final vahi hai
Duk abinda nace shi za'a yi kuma shi ne Ƙarshen zance
* Nenu Nunchunna place yedhaina station ipoddhi ro
Duk Wurin da na tsaya nan take yake zama Tasha (Ofishi)
* Mera gan me khuda hai...yeh tho sabko patha hai
Bindiga ta tanada Matuƙar ƙarfi... Kowa ma yasan da haka
* Danikedurelthe right side aina wrong side avddhiro
Idan Kai mata Shirme daidai ma yakan koma ba daidai ba
* Scale pai kolichedhela veedi adugullo Bookampam
Abu ne mawuyaci ka iya auna irin girgizar da ƙasa kanyi idan ya taka ta da sawunsa a Sikeli
* Gundepai pidugekadha veedi gannu shabdham
Ƙarar Bindigar sa Tamkar saukar aradu ce a cikin zuciya.
* Gabbar Singh Gabbar Singh Sardaar Gabbar Singh
(Shi Ne) Gabbar Singh Gabbar Singh (Ya dawo domin yayi wani abu)
* Masthu look ro mass facebook ro
Kyakkyawane shi kuma shi ne Facebook ɗin talakawan Gari
* Veedu left right excellent police
Shi Managarcin Ɗan Sanda ne a dama da Hagu
* Poweru bank ro millitary tank ro
Shi Bankin ƙarfi ne, (kamar) Tankin yaƙi
* Veedi cheyi padthe cheddavala malish
Da zarar hannunsa ya dira kan ƴan jagaliya... To wasa ya ƙare
* O lammo lammo veedu india ki famous
Yayi Ƙaurin suna sosai a India
* Kotha kotha crime guttu patte colombus
Shi tamkar Columbus yake wajen gano Ta'addanci
* Tholu theese lekkallo total merciless
Ba Ya tausayi ko kaɗan wajen Hukunci
* Veedi lanti police odu soceity ke bonous
Ɗan sanda irin sa a cikin Al'umma Rahusa ne.
* Danger antundhi choodu Melloni erra thundu
Jan ƙyallen dake rataye a wuyar sa alamar Haɗari ne
* 24x7 bullet proof alle vundhi ro uniform
Kakinsa yana daida yake da da riga mara jin harbi na matakin 24X7
* Pure police bloodu kodithe body lu sheddu
Idan yayi duka da tsantsar jinin sa na ƴan sanda... Jikkuna laƙumewa suke
* Chattamu nene systemu nene repairing mera kaam
Ni ne dokar... Ni ne tsarin... Gyara shi ne aikina
* Rules ni nuisance ani girraatu vesthadu dustbin lo
Ganin cewa dokoki damuwane yasa ya jefa su a Kwandon shara
* Ghaatu ga e-straight ga velthadu kotha way lo
Da Izzar sa yake Tafiya kai tsaye cikin sabon Salo
* Gabbar Singh Gabbar Singh Sardaar Gabbar Singh
(Shi Ne) Gabbar Singh Gabbar Singh (Ya dawo domin yayi wani abu)
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring