Rigimar nan dai nacigaba tsakanin jaruman nan biyu wato "Jacqueline" dakuma gwanar rawar nan wato "Nora fatehi" akan saurayin nan dan damfara wato "Sukesh chandrashekar" inda ya bayyanawa yan sanda cewar, jaruma "Nora fatehi" kan kirashi kusan sau 7 a rana lokacin dayake tsaka da soyayya da jaruma "Jacqueline" wanda a haka tasamu tayi nasarar juyar masa da kai har ya fara soyayya da ita, yakuma rabu da "Jacqueline" dn. Yace bayan kasancewa da jarumar ne kuma ta rika bijiro masa da manyan bukatu na manyan kudade, inda ta tilasta masa siyan wata jaka ta kimanin kudi har Crore 200, sannan tasa ya bude mata katon studio na recording wakoki, inda tasa yan uwanta, sannan ta tilasta masa siyan wayar nan kirar iPhone sabuwar fitowa, sannan ya mallaka mata katafaren gida da mota.
Jarumar dai tace itakam ta fara sanin sane ta dalilin matarsa wadda ta bata waya tace tayi masa magana akan ta jawo hankalinsa, inda matar tayi mata alkawarin kudade dakuma wayar nan ta iPhone, inda tace ashe duk abnda ma akeyi ashe daga prison yake waya da ita, bata sani ba.
Ita kuwa jaruma "Jacqueline" tace tabbas ancuceta tunda anbata mata career dnta, yanzu sam andaina sata a film tun bayan bayyanar wannan rikicin wanda kuma ba wadda take tuhuma irin jaruma "Norah Fatehi" jarumar dai antuhumeta ne da bin babban dan damfara gami da hada baki da ita wajen fita da manyan kudade zuwa kasashen duniya.
#courtsey Oga Bash