An haifi jarumin a garin boovanahalli dake qauyen Hassan dake jahar Karnataka India a lokacin da aka haifi jarumin dai wato ranar 8 ga junairu jarumin dai ya kasance an raɗa masa suna guda biyu mahaifinsa ya raɗa masa suna da Naveen yayin da kuma mahaifiyarsa ta raɗa masa suna da Yashwantha sunan dai ya kasance ne ga lokacin da aka haifi jarumin domin lokacin mai muhimmanci ne ga abinda ita gyatumar tasa tayi believing dashi
Jarumin dai ya kasance yana amsa sunan yash bayan da aka buqaci ya chanja sunansa a lokacin da zai fara kaftawa a masana'antar kafta finafinai ta Karnataka inda ya mayar da sunan nasa daga Yashwantha zuwa Yash .
Mahaifin jarumin dai driver mahaifiyarsa kuma mai aikace-aikacen gidace wato dai ya taso a qaramin gida qaddara tasa ya zama babban jagoran gida.
Daga jarumin da ake ɗan haskowa a ɗan gidan television zuwa biggest India's super star 💥💥
Happy birthday my Best Kannada actor ☑️
Kai tsaye daga bakin 👇👇👇
#ya sheikhu ✊✊✊✊✊
#the_great_musy🙏☑️☑️☑️☑️☑️