FASSARAR WAƘAR YEH AAINA



FASSARAR WAƘAR YEH AAINA 

• Waƙa - Yeh Aaina
• Fim - Kabir Singh
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Shekarar Fita - 2019 
• Sauti - Amaal Mallik
• Rubutawa - Irshad Kamil
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Shreya Ghoshal
• Fassarawa - Haiman Raees 

• Yeh Aaina Hai Ya Tu Hai Jo Roz Mujhko Sanwaare

Shin madubi ne ko kuma kai ne ke sa ni ina ƙara kyau kullum? 

• Itna Lage Sochne Kyun Main Aajkal Tere Baare

Me ya sa nake yawan tunanin ka a 'yan kwanakin nan? 

• Tu Jheel Khamoshiyon Ki

Kai tafkin shiru ne. 

• Lafzon Ki Main Toh Leher Hoon

Ni kuma igiyar ruwa ce mai cike da kalamai. 

• Ehsaas Ki Tu Hai Duniya

Kai duniyar yanayi ne. 

• Chhota Sa Main Ek Sheher Hoon

Ni kuma ƙaramin birni ne. 

• Yeh Aaina Hai Ya Tu Hai Jo Roz Mujhko Sanwaare

Shin madubi ne ko kuma kai ne ke sa ni ina ƙara kyau kullum? 

• Khud Se Hai Agar Tu Bekhabar

Idan ba ka san irin halin da kake ciki ba. 

• Bekhabar Rakh Loon Main Tera Khayal Kya

Ya kai wanda bai sani ba! In kula da kai ne? 

• Chupke Chupke Tu Nazar Mein Utar

Ka shige ta cikin idanuwana a hankali. 

• Sapnon Mein Loon Main Sambhaal Kya (x2)

Saboda in kula da kai a mafarkaina. 

• Main Daud Ke Paas Aaun

Zan yi gudu in taho gareka. 

• Tu Neend Mein Jo Pukaare

Idan ka kira sunana a cikin baccinka. 

• Main Ret Hoon Tu Hai Dariya

Ni ce yashi, kai kuma kogi. 

• Baithi Hoon Tere Kinaare

Zaune nake a gaɓarka. 

• Yeh Aaina Hai Ya Tu Hai Jo Roz Mujhko Sanwaare

Shin madubi ne ko kuma kai ne ke sa ni ina ƙara kyau kullum? 

• Tanha Hai Agar Tera Safar Humsafar

Ya abokina, Idan kana jin kaɗaici a cikin tafiyarka. 

• Tanhaayi Ka Main Jawaab Hoon

Ni ce amsar wannan kaɗaicin. 

• Hoga Mera Bhi Asar Tu Agar

Zan taɓo ka idan har ka.... 

• Padh Le Main Teri Kitaab Hoon (x2)

Karanta ni a matsayin littafin ka. 

• Seene Pe Mujhko Sajaa Ke

Idan ka barni na kwanta a ƙirjinka.

• Jo Raat Saare Guzaare

In tafiyar da duk dare. 

• Toh Main Sawere Se Keh Doon

To zan faɗa wa safiya. 

• Mere Shehar Tu Na Aa Re

Kada ta zo birni na. 

• Yeh Aaina Hai Ya Tu Hai Jo Roz Mujhko Sanwaare

Shin madubi ne ko kuma kai ne ke sa ni ina ƙara kyau kullum? 

©️✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com 

Post a Comment

0 Comments