FASSARAR WAƘAR NAINA
• Waƙa - Naina
• Shiri - Dangal
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2016
• Sauti - Pritam
• Rubutawa - Amitabh Bhattacharya
• Kamfani - Zee Music Company
• Rerawa - Arijit Singh
• Fassarawa - Haiman Raees
• Jhootha Jag Rain Basera.
Duniya gaba ɗayanta, waɗannan dararen da kuma makomata duk ƙarya ne.
• Saancha Dard Mera…
Zafin da nake ji ne kawai gaskiya.
• Mrig-Trishna Sa Moh Piya, Naata Mera Tera…
Mu'amalarmu tamkar mafarki kawai take.
• Naina, Jo Saanjhe Khwab Dekhte They
Idanuwan da a da suke mafarki tare.
• Naina, Bicchad Ke Aaj Ro Diye Hain Yun
Waɗannan Idanuwan sun rabu gashi suna zubar da hawaye.
• Naina, Jo Milke Raat Jaagte They
Idanuwan da a da suke wanzuwa a farke tare.
• Naina, Seher Mein Palkein Meechte Hain Yun
Waɗannan Idanuwan su ke rufewa a kowace safiya.
• Juda Hue Kadam
Ƙafafu biyu.
• Jinhone Li Thi Yeh Kasam, Milke Chalenge Hardam
Da suka yi alƙawarin yin tafiya a tare har abada.
• Ab Baant Te Hain Yeh Gham
Yanzu su ke raba damuwa.
• Bheege Naina, Jo Khidkiyon Se Jhaankte They
Idanuwan da cike da ƙwalla suke leƙowa ta taga.
• Naina, Ghutan Mein Band Ho Gaya Hain Yun
Waɗannan Idanuwan sun rufe kawunansu rufewa matuƙa.
• Saans Hairaan Hai, Mann Pareshaan Hai
Numfashina ya gigice, zuciyata kuma na damuwa.
• Ho Rahi Si Kyun Ruaasa Yeh Meri Jaan Hai
Me yasa ruhina ke zama raunanne?
• Kyun Nirasha Se Hai Aas Haari Hui
Me ya sa yanke-ƙauna yayi nasara akan sa-rai?
• Kyun Sawaalon Ka Utha Sa Dil Mein Toofaan Hai
Me ya kawo gurguwar tambayoyi a zuciyata?
• Naina, They Aasmaan Ke Sitaare
Idanuwan da a da suke kamar taurari a samaniya.
• Naina, Grahan Mein Aaj Toot Te Hain Yun
Waɗannan idanuwan sun karye a husufi.
• Naina, Kabhi Jo Dhoop Saikte They
Idanuwan da sukan ji daɗin hasken rana.
• Naina, Thehar Ke Chhaaon Dhoondhte Hain Yun
Waɗannan idanuwan sun dakata sun koma nema inuwa.
• Juda Hue Kadam
Ƙafafu biyu.
• Jinhone Li Thi Yeh Kasam, Milke Chalenge Hardam
Da suka yi alƙawarin yin tafiya a tare har abada.
• Ab Baant Te Hain Yeh Gham
Yanzu su ke raba damuwa.
• Bheege Naina, Jo Saanjhe Khwaab Dekhte They
Jiƙaƙƙun idanuwan da a da suke mafarki tare.
• Naina, Bicchad Ke Aaj Ro Diye Hain Yun
Waɗannan idanuwan yanzu sun rabu suna zubar da hawaye.
©️✍🏻
Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com