FASSARAR WAƘAR BUTTA BOMMA
• Waƙa - Butta Bomma
• Shiri - Ala Vaikuntapuramlo
• Harshe - Telugu = Hausa
• Sauti - S S Thamman
• Shekarar Fita - 2020
• Rubutawa - Ramajogayya Sastry
• Rerawa - Arman Malik
• Fassarawa - Haiman Raees
• Inthakanna Manchi Polikedhi…Naaku Thattaledhu Gaani Ammuu
Ee Love Anedhi Bubble-U Gum-Muu…Antukunnadhante Podhu Nammu
Misalin da ya fi wannan bai taɓa zuwar min ba... Cewa so tamkar cingam yake, da zarar ya maƙale maka... Ka yarda da ni ba zai taɓa barin ka ba.
• Mundhu Nunchi Andharanna Maate Gaani …Malli Antannaane Ammu
Idhi Cheppakunda Vacche Thummu…Premanaapalevu Nannu Nammu
Ina maimaita abin da kowa ya riga ya faɗa ne... Cewa shi so tamkar atishawa ne, wanda ke faruwa kwatsam... Yarda da ni, ba za mu iya dakatar da shi ba.
• Ettagaa Anaee Yedhuru Choopuki…Thaginattugaa Nuvvu Buthulu Chebithivaee
Ke ce amsar idanuwana da suke tambayar bincike na.
• Ori Devudaaa Idhendhanaentha Lopatae…Pilladaanta Deggarai Nunnu Cheradheesthivae
Tun gabanin in fara roƙon ubangiji dangane da halin da nake ciki... Sai ga shi kin zo kusa da ni kina kula da ni.
• Buttabomma Buttabomma…Nannu Suttukuntive
Zindhagikey Attabommai…Janta Kattukuntivey ||2||
Kyakkyawa kamar 'yar tsana... Kin kewaye rayuwata, ke ce mahaɗin rayuwata.
• Multiplex Loni Audience Laaga…Mounangunna Gaani Ammuu
Lona Dandanaka Jarigindhe Nammu…Dhimma Dhiriginaadhe Mind Sim-Mu
Ni kamar mai kallo ne a sinima, amma fito ne ke ta ƙara a cikina... Layin kwanya ta ya goce.
• Raajula Kaalam Kaadhu…Rathamu Gurram Levuu
Addham Mundhara Naatho Nene…Yuddham Chesthante
Gaajula Chethulu Jaapi… Deggarakochchina Nuvvu
Chempallo Chitikesi… Chekkaravarthini Chesavey
Wannan ba zamanin sarakuna bane... Babu keken dawaki ko dawakin. Yayin da nake faɗa da kaina a gaban madubi, sai ki ka maida ni hamshaƙin sarki ta hanyar manna hannayenki masu awarwaro a kumatuna.
• Chinnagaa Chinuku Thumparadigithey…Kundapothagaa Thufaanu Thesthivey
Na tambaye ki yayyafi.... Amma sai ki ka aiko da marka-marka a kaina.
• Maatagaa O Mallepuvvunadigithey…Mootagaa Poola Thotagaa Painochi Padithivey
Da na tambayi furen fulawar jasmine... Sai kika yaɗu kamar lambun fulayoyin jasmine.
|| Buttabomma Buttabomma ||
• Veli Nindaa Nannu Theesi…Bottu Pettukuntivey
Kaali Kindhii Puvvu Nenu…Netthinettukuntivey
Kin ƙawata ni tamkar ƙofar sarki. Ni fulawa ne a ƙasan tafukanki... Kin manna ni a gashin kanki.
|| Inthakanna Manchi Polikedhi||
©️✍🏻
Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com