Fassarar Waƙar Ghunghte Mein Chanda Hai
• Waƙa - Ghunghte Mein Chanda Hai
• Fim - Koyla
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 1997
• Sauti - Rajesh Roshan
• Rubutawa -
• Kamfani
• Rerawa - Udit Narayan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Ghunghte mein chanda hai phir bhi hai phaila charon aur ujala
Akwai haske a ko'ina ko da kuwa wata ta ɓuya a bayan mayafi.

• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.

• Aaj sundarta dulhan bani hai
A yau, mai kyau ta zama amarya.
• Koi kismat ka kitna dhani hai
Kai wani ya yi sa'a.
• Aaj sundarta dulhan bani hai
A yau, mai kyau ta zama amarya.
• Koi kismat ka kitna dhani hai
Kai wani ya yi sa'a.
• Munh dikhlayi ki khatir
Saboda in ga Kyakkyawar fuska.
• Dil kya jaan bhi hai hazir
Manta da zuciyata, zan iya sadaukar da rayuwata ma.

• Badalon ko moor dekhe, chand ko chakor dekhe, tujhko naseebo wala
Macen ɗawisu na kallon gizagizai, tsuntsu na kallon wata, mai sa'a kuma na kallon ki.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Ghunghte mein chanda hai phir bhi hai phaila charon aur ujala
Akwai haske a ko'ina ko da kuwa wata ta ɓuya a bayan mayafi.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Paas tu door tak hai nazare
Kina kusa da ni amma wuraren na can nesa.
• Mil rahe hai dilon ko sahare
Zuciya na samun taimakon da take buƙata.

• Leke bahaarein tu aayi
Kin zo da farinciki a tare da ke.
• Door huyi hai tanhai
Yanzu kaɗaici ya faku.
• Leke bahaarein tu aayi
Kin zo da farinciki a tare da ke.
• Door huyi hai tanhai
Yanzu kaɗaici ya faku.
• Ghar ko sanwar dega, dil ko qaraar dega, roop yeh tera nirala
Kyawunki zai ƙawata gidana kuma zai samar da nutsuwa a zuciyata.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Ghunghte mein chanda hai phir bhi hai phaila charon aur ujala
Akwai haske a ko'ina ko da kuwa wata ta ɓuya a bayan mayafi.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
• Hosh na kho de kahin josh mein dekhne wala
Wanda ke jin kansa na iya rasa hankalinsa.
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring