Fassarar Waƙar Mera Dil Le Gayi

Fassarar Waƙar Mera Dil Le Gayi

▪️ Waƙa - Mera Dil Le Gayi
▪️Fim - Ziddi
▪️ Harshe - Hindi/Hausa 
▪️ Shekarar Fita - 1997
▪️ Sauti - Dilip Sen & Sameer Sen
▪️ Rubutawa - Sameer
▪️ Kamfani - Saregama
▪️ Rerawa - Lalit Sen
▪️ Fassarawa - Haiman Raees 
 
Matashiya: Kammo sunan budurwar da ake waƙar akanta ne. Sannan Asu wani irin ƙwaro ne wanda in ya rikice har kai kanshi cikin wuta yake yi, sunan shi da turanci moth. 

• Kammo!
(Name of some girl)

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye

🇳🇬 Ta sace min zuciyata. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

Yeah…

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Yaaron Jao Dhundh Ke Lao, Yaaron Jao

🇳🇬 Abokai ku taimaka ku nemo ta, ku taimaka ku tafi (nemanta)

🇮🇳 Yaaron Jao Dhundh Ke Lao, Yaaron Jao x3

🇳🇬 Abokai ku taimaka ku nemo ta, ku taimaka ku tafi (nemanta)

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Kammo Tu Saamne Mere Aaja

🇳🇬 Kammo, ki zo nan gabanmu. 

🇮🇳 Kammo Tu Jalwa Apna Dikha Ja

🇳🇬 Kammo, ki nuna mana kyawu/kwarjininki. 

🇮🇳 Kal Sapno Mein Aayi Thi, Sharamaayi Thi, Ghabaraayi Thi (x2)

🇳🇬 Ta ziyarci mafarkina jiya, tana nuna alamu jin kunya da kuma firgici. 

🇮🇳 Aisa Dard Jagaaya Yaaron, Mainu Neend Na Aayi

🇳🇬 Ta sa min wani raɗaɗi har na kasa bacci.

🇮🇳 Bhangda Pa Bhangda, Ho Bhangda Pa Bhangda

🇳🇬 Yi rawar Bhangra. 

(Bhangra wata shahararriyar rawa ce ta mutanen jahar Punjab, da ke arewacinIndia)

🇮🇳 Hey Keh De Jag Se Saare, Bhangda Pa Bhangda

🇳🇬 Faɗa wa duniya duka ta yi rawar dance Bhangra. 

🇮🇳 Keh De Jag Se Saare, Bhangda Pa Bhangda

🇳🇬 Faɗa wa duniya duka ta yi rawar dance Bhangra. 

🇮🇳 Bhangda Pa Bhangda, Ho Bhangda Pa Bhangda x4

🇳🇬 Yi rawar Bhangra. 

🇮🇳 Uski Bholi Aankhon Ka, Deewana Ban Baitha

🇳🇬 Na haukace akanta, saboda idanuwanta masu jan hankali. 

🇮🇳 Aisi Aag Lagayi, Main Parwana Ban Baitha

🇳🇬 Ta assasa gagarumar wuta, ni kuma na zama Asu. 

🇮🇳 Premi Pagal Aashiq Main, Mastana Ban Baitha

🇳🇬 Na zamo mahaukacin masoyi, wanda ya bugu da mayen soyayya. 

🇮🇳 Duniya Diayaan Gallan Sun, Main Anjaana Ban Baitha

🇳🇬 Na zama ban damu da maganganun duniya ba. 

🇮🇳 Main Ta Sab Kuch Odhe Utte Waara, Wo Mera Bura Haal Kar Gayi (x2)

🇳🇬 Na sadaukar da komai saboda ita, kuma ta tafi ta bar ni cikin mawuyacin hali. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Sapnon Ki Uss Raani Ko, Main Apni Jaan Banaaunga

🇳🇬 Zan maida yarinyar mafarkin nan abar son rayuwata. 

🇮🇳 Aaj Nahi To Kal Usko, Main Apne Ghar Le Aaunga

🇳🇬 In ma ba yau ba, tabbas gobe zan kawota gida. 

🇮🇳 Kammo Mera Chain Churake, Jaane Kitthe Kho Gayi

🇳🇬 Ina Kammo ta shiga ne bayan ta tafi da kwanciyar hankali da nutsuwata? 

🇮🇳Mainu Husn De Raag Dikha Ke, O Kammo Ta Kamaal Kar Gayi (x2)

🇳🇬 Bayan ta nuna min salonta mai cike da burgewa, Kammo ta bani mamaki.

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. there

🇮🇳 Yaaron Jao Dhundh Ke Lao, Yaaron Jao 4x

🇳🇬 Abokai ku taimaka ku nemo ta, ku taimaka ku tafi (nemanta)

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Mera Dil Le Gayi Oye Kammo Kidhar

🇳🇬 Ina Kammo ta tafi bayan ta sace zuciyata? 

🇮🇳 Main Dekhun Usko Idhar Udhar

🇳🇬 Sai nemanta nake, in yi nan, in yi can. 

🇮🇳 Dil Jo Khoya Hai, Dhundh Ke Laana Hai 

🇳🇬 Zuciyar nan da aka sace, ya kamata mu dawo da ita. 

🇮🇳 Chhedi Chhedi Chalo Sab Kammo De Ghar

🇳🇬 Mu hanzarta mu je gidan su Kammo. 

Kammo!

✍🏻 Haiman Raees 

Post a Comment

0 Comments