FASSARAR WAƘAR SRIVALLI
▪️Waƙa - Srivalli
▪️Fim - Pushpa
▪️Shekarar Fita - 2021
▪️Harshe - Telugu/Hausa
▪️Sauti - Devi Sri Prasad
▪️Rubutawa - Chandrabose
▪️Kamfani - Aditya Music
▪️Rerawa - Sid Sriram
▪️Fassarawa - Haiman Raees
🇮🇳 Ninu choosthu unte
Kannulu rendu thippesthave
Nee choopula paine reppalu vesi
Kappesthave
Kanipinchani devudne
Kannarpaka choosthave
Kannula edute nenunte kaadantunnave
🇳🇬 Kikan juya idanuwanki idan na kalle ki. Kikan rufe ganinki da girar idanuwanki. Kina iya ƙura ido akan abin bautar da ba kya iya gani ba tare da kin ƙyafta ido ba, amma kina share ni bayan ga ni a gabanki.
🇮🇳 Choope bangaaramayene srivalli
Maate maanikya maayene
Choope bangaaramayene srivalli
Navve navarathna maayene
🇳🇬 Srivalli, kyawunki yana da tsada kamar zinare. Kalamanki sun kasance masu ƙaranci kamar jan yaƙutu. kyawunki yana da tsada kamar zinare srivalli. Murmushinki ya zamo mai ƙaranci kamar duwatsu tara masu daraja.
🇮🇳 Annitiki eppudu Mundhunde nenu
Nee yenake ipudu Paduthu unnanu
Evvariki eppudu thalavanchani nenu
Nee patti choosetandhuku
Thalane vanchaanu
🇳🇬 Ni da ke yin jagoranci a komai yanzu na koma sai binki nake yi duk inda kika je. Ni da ba na sadda kaina ƙasa ga kowa, gashi na duƙar da kaina don ganin sarƙar ƙafarki.
🇮🇳 Intha bathuku bathiki
Nee inti chuttu thirigaanee
Isumantha nannu chusthey chalu
Chalu anukunnane
🇳🇬 Bayan na yi rayuwa mai girma, yanzu sai kai-kawo nake a kusa da gidanku tare da tunanin hakanma ya wadatar, matuƙar dai za ki kalle ni ko kaɗan ne.
🇮🇳 Choope bangaaramayene srivalli
Maate maanikya maayene
Choope bangaaramayene srivalli
Navve navarathna maayene
🇳🇬 Srivalli, kyawunki yana da tsada kamar zinare. Kalamanki sun kasance masu ƙaranci kamar jan yaƙutu. kyawunki yana da tsada kamar zinare srivalli. Murmushinki ya zamo mai ƙaranci kamar duwatsu tara masu daraja.
🇮🇳 Ni snehithurallu oo mostharuguntaru
Andukane emo nuvvu andhamguntavu
Padhenimidhi yellu vachhaaya chaalu
Nuvve kadhevvaraina muddhuga untaru
🇳🇬 Duk ƙawayenki ba laifi suma, wataƙila shi ya sa kike da kyau sosai. Ba ma ke ba, duk wacce ta cika shekara sha takwas lallai za ta yi kyan gani.
🇮🇳 Yerra chandanam cheera kadithey
Raayi kooda raakumarey
Yeduralla dhuddulu pedithe
Yevathaina andhagathey aina
🇳🇬 Idan jan itacen sandal ya sanya saree, dutse ma zai iya komawa kamar gimbiya. Kuma kowace mace ma za ta yi kyu idan ta saka ɗankunne mai duwatsu bakwai.
🇮🇳 Aina, Choope bangaaramayene srivalli
Maate maanikya maayene
Choope bangaaramayene srivalli
Navve navarathna maayene
🇳🇬Duk da haka, Srivalli, kyawunki yana da tsada kamar zinare. Kalamanki sun kasance masu ƙaranci kamar jan yaƙutu. kyawunki yana da tsada kamar zinare srivalli. Murmushinki ya zamo mai ƙaranci kamar duwatsu tara masu daraja.
✍🏻 Haiman Raees