ALƘALUMAN ZAHIRI NA KASUWANCIN VEERA SIMHA REDDY

ALƘALUMAN ZAHIRI NA KASUWANCIN VEERA SIMHA REDDY na BALAYYA a kwanaki3 ana kallo


A yankin da shirin ya fito Telugu a kwanaki3 ya tattare 37.05crs Nett inda a lissafin Gross wato ba tareda ancire Jason masu gidajan Silma da haraji ba take saidai da 59.10crs Gross

A kasuwancin duk duniya kuwa shirin a kwanaki3 ya tattare 44crs.50crs share Indian Nett Wanda yake daidai da Gross collection a kasuwancin duk duniya din 73.90crs Gross

Shirin an kashe 100crs wurin hadawa,An baya dillalan yankin Telugu sarin shi akan 61crs yanxu a kwanat ya amsa 37.05crs kenam har yanxu sunada bukatar 24crs kafin shiga tukunin ribs

A kasuwancin duk duniya an bada sarin shi akan jimillar kudi 73crs..yanxu yanada 44.50crs har lau anama yanada bukatar 29crs kafin a soma maganar riba a kasuwancin duk duniya..

So akwai posting na alqaluman bogi da kuma awasu kafafe dake yawo..so ya kamata masu posting da mai karato kowa yabi a sannu..Gudun Fadawa hanun yan SARI...Dan ba baje bayani ne kasantuwar da safiyar nan wani ke cemin yaga Wai shirin na Balakrishna ga mayarda kudinsa a kwanaki2 to har yau kwana na 3 shirin na RUWA

Zayyan Muhammad Nayaak 

Post a Comment

0 Comments