Jarumi Vivek Oberoi Yace Wani Lokaci Ya Tsinci Kansa Cikin Rayuwar Ƙunci a Bollywood Har Ya Rasa Inda Zai sa Kansa Se Ya Fara Tunani Irin Abinda Jarumi Sushant Singh Rajput Yayi domin Ganin Itace Mafita Watau Shima Ya Kashe Kansa Kamar Yadda Ake Tunanin Sushant Yayi Amma Vivek Yace Matarsa Priyanka Alva Da Sauran Danginsa da Masoyansa Suka Dage da Tayashi Har Ya Samu Kansa Ya daina Wannan Mugun Tunanin ( Depression) Amma Yace Tabbas Matarsa Tafi Kowa Taka Rawa Wajen Samun Ingantacciya Rayuwa.
#AbbaIndiaDala

