Me Bada Umarni Anil Sharma Wanda Shine Ya Bada Umarni na Gadar Kuma Shine ma A Kashi na Biyu ɗin nan Yayi Shelar Cewa Wannan Gagarumin Shirin a Wannan Watan Za a Kammala Aikinsa Gaba Ɗaya Kuma Yace Wannan Film Baya Buƙatar Fitowa ta Musamman ga Wani Babban Jarumi Shi Kansa Shirin ma Gagarumi ne Sannan Kawai Mutum Uku Nan Sune Watau Tara Singh (Sunny Deol ), Sakeena (Ameesha Patel) da Kuma Jeete (Utkarsh Sharma Ɗan su Wanda Zuwa Yanzu Ya Zama Saurayi Saɓanin Wancan Yana Yaro)
Shi Kuma Sunny Deol Ya Bayyana Cewa Yana da Ƙwarin Gwiwa Akan Wannan Shiri Kuma Ya Bayyana Cewa Zai Fito A farkon Shekara 2023 Kafin Yayi Nisa.
#AbbaIndiaDala

