FASSARAR WAƘAR MANIKE
• Shiri: Thank God.
• Shekara: 25/10/2022.
• Jarumai: Ajay Devgan,Sirdhart Malhotra,Rakul Preet Singh,Nora Fatehi.
• Waƙa: Manike.
• Mawaka: Yohani,Jubin Nautiyal,Surya Ragunaathan
• Fassara: Ikrama Lawal(Ikram khan Veer).
08167789840
• Haaye Yeh Meri Ankhein Raat Bhar Kare Baatein Teri, Yeh Teri
Oh yakai wanda idunuwana duk tsahon dare suke magana game da kai
• Aye Jo Teri Yaadein Ruk Ruk Chale Saansein Meri, Yeh Meri
Oh,ya kai wanda tunaka kesa numfashina ke tsats-tsa-yawa
• Haan Mujhe Pyar Hai Tumse Haan
Eh,kwarai ina son ka
• Tujhme Hi Toh Mera Jahan
Duk ilahirin duniyana na kewaye da kai
• Manhari Tanhari Sukumari Priyatama
Ni,Na bada kai,Shugabana,Dan kyakykyawa mai kamun kai,na mallaka duka zuciya da kaina wa kai,Ya mafi Soyuwa agareni.
• Hitha Langama Dawatena, Huru Pemaka Patalena
Abin so ga kowa,ka shiga zuciyar da zatai ta ambaton saninka na har abada
• Ruwa Naari Manahari, Sukumali Numba Thama
Kada da kamannu mafiya kyau,mafi kwarjini,kaine wanda yafi kowa agurina
•Nasha Sa Tera Ho Gaya Hai Dil Yeh Mera Kho Gaya Hai
(Kyaunki) ya bugar da Zuciyana da hakan yasa har ta bace(cikin soyayyar ki)
• Tuhi Tammana Hai, Tuhi Toh Chahat Hai,
Kece buruka na,kece abar kaunata
• Milti Tujhse Dil Ko Rahat Hai
Kece kesa zuciyata taji dai-dai
• Tuhi Sukoon Hai, Tuhi Junoon Hai,
Kece kwanciyar hankali/sukuni na,kece abar burgewa na
• Tuhi Fitoor Hai, Tuhi Suroor Hai,
Kece dimauta na(wacce na dimauce cikin kaunarki),kece jin dadi na/kwanciyar hankali na
• Tere Bina Na Jeena Kubool Hai
Ba abin amincewa bane in rayu ba tare da ke ba
• Tere Bina Toh Jeen Fizool Hai
Babu wani alfanu rayuwa ba tare da ke ba
• Haan Mujhe Pyar Hai Tumse Haan
Eh,kwarai ina son ka
• Tujhme Hi Toh Mera Jahan
Duk ilahirin duniyana na kewaye da kai
• Manhari Tanhari Sukumari Priyatama
Ni,Na bada kai,Shugabana,Dan kyakykyawa mai kamun kai,na mallaka duka zuciya da kaina wa kai,Ya mafi Soyuwa agareni.
• Hitha Langama Dawatena, Huru Pemaka Patalena
Abin so ga kowa,ka shiga zuciyar da zatai ta ambaton sanaiyarka har abada.
• Ruwa Naari Manahari, Sukumali Numba Thama
Kana da kamannu mafiya kyau,mafi kwarjini,kaine wanda yafi kowa agurina.
• Tere Bina Nahi Meri Shaam Guzar Payegi
Ba zan kai yammaci na ba tare da kai ba.
• Lele Mujhe Baahon Mein Raat Sanwar Jayegi
Rarrasheni cikin hannayenka har sai ka samar mani da dare na.
• Socha Nahi Kabhi Ke Tu Paas Chali Ayegi
Ban taba tunanin zamu shaqu kamar haka ba.
• Hota Nahi Yakeen Lage Jaan Nikal Jayegi
Banda tabbacin cewa...ji nake kamar zan rasa rai na.
• Haule Haule Dil Yeh Mera Hone Laga Hai Yeh Tera
A hankali a hankali zuciyana ta zama mallakinka.
• Zara Zara Meri Tarah Tu Bhi Mujhe Dekhna
Kalle ni kusa-sosai kamar yadda nake kallon ka.
• Haan Mujhe Pyar Hai Tumse Haan
Eh,kwarai ina son ki.
• Tujhme Hi Toh Mera Jahan
Duk ilahirin duniyana na kewaye da ke.
• Manhari Tanhari Sukumari Priyatama
Ni,Na bada kai,Shugabata,yan kyakykyawa mai kamun kai,na mallaka duka zuciya da kaina wa ke,Ya mafi Soyuwa agareni.
• Hitha Langama Dawatena, Huru Pemaka Patalena
Abin so ga kowa,kin shiga zuciyar da zatai ta ambaton sanaiyarki har abada.
• Ruwa Naari Manahari, Sukumali Numba Thama
Kina da kamannu mafiya kyau,mafi kwarjini,kece wancce tafi kowa agurina.

VEER
08167789840