Jarumi Rambir Kapoor da Alia Bhatt sun sanyawa ƴar su suna "Raha Kapoor"
Mahaifiyar jarumin dai wato _Neetu Singh_ ita ce ta bada wannan suna, amma wasu yan gaza gani suna da cewa wai sunan yayi kama da na Larabawa, inda suka ganin wai ko me ya sa akayi hakan? A farkon wannan wata ne dai ma'auratan suka bada sanarwar samun ƙaruwar da sukayi bayan wata 7 da auren nasu, wanda hakan ma ya jawo CECE-KUCE daga waɗan da basa iya gani suyi shiru @AYƘOƘI.