Fassarar Waƙar Chaiyya Chaiyya

Fassarar Waƙar Chaiyya Chaiyya

▪️ Waƙa - Chaiyya Chaiyya
▪️Fim - Dil Se
▪️Harshe - Hindi/Hausa 
▪️ Shekarar Fita - 1998
▪️ Sauti - A. R. Rahman
▪️ Rubutawa - Gulzar
▪️ Kamfani - Venus
▪️Rerawa - Sukhwinder Singh & Sapna Awasti 
▪️ Fassarawa - Haiman Raees 

🇮🇳 Jinke sar ho ishq ki chhaaon 

🇳🇬 Wanda kanshi ke cikin inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon ke neeche jannat hogi 

🇳🇬 Aljanna ce ke ƙasan tafin ƙafarsa.

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x2) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya 

🇳🇬 A cikin Inuwar.

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x2) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x2) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

Chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya 

🇳🇬 A cikin Inuwar.

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Sar ishq ki chhaaon chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Kan ki na cikin inuwar za mu yi tafiya a inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon jannat chale chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Mu yi tafiya a inuwar soyayya da tafukan ƙafafuwanki a saman Aljanna. 

 in the shade

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x4) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Voh yaar hai jo khushboo ki tarah 

🇳🇬 Wannan ƙawar wacce ta ke kamar ƙamshi.

🇮🇳 Jiski zubaan urdu ki tarah 

🇳🇬 Wacce yarenta ya ke kamar Urdu.

🇮🇳 Meri shaam raat, meri kaayanat 

🇳🇬 Ita ce yammaci da dare na, ita ce duniyata gaba ɗaya. 

🇮🇳 Voh yaar mera saiyyan saiyyan

🇳🇬 Wannan ƙawar tawa ita ce abar sona. 

🇮🇳 Gulphosh kabhi itraaye kahin maheke to nazar aa jaaye kahin (x2)

🇳🇬 Wani lokacin ɓoyayyar fulawa ce ke nuna taƙama, da zarar ta yi ƙamshi kuma shikenan ta fito fili. 

🇮🇳 Taaviz banaake pehen usse, aayat ki tarah mil jaaye kahin (x2)

🇳🇬 Da zan tsince ta a wani wuri, da na rataya ta kamar laya mai ɗauke da aya mai tsarki. 

🇮🇳 Voh yaar hai jo imaan ki tarah

🇳🇬 Wannan ƙawar/abokin da ya zama/ta zama abar/abun yarda ta/na. 

🇮🇳 Mera nagma vohi, mera kalma vohi 

🇳🇬 Ita ce sautina, ita ce ɗangona. 

🇮🇳 Mera nagma vohi, mera kalma vohi 

🇳🇬 Sautina, ɗangona.

🇮🇳 Mera nagma vohi, mera kalma vohi (x3)

🇳🇬 Sautina, ɗangona. 

🇮🇳 Yaar misaal-e-os chale 

🇳🇬 Tana tafiya kamar ɗigon raɓa me walƙiya da safiya.  

🇮🇳 Paaon ke tale firdaus chale

🇳🇬 Sammai kamar motsi suke yi da takun ta. 

🇮🇳 Kabhi daal daal kabhi paat paat

🇳🇬 Wani lokacin rassan bishiya, wani lokaci ganyayyaki. 

🇮🇳 Main hawa pe dhoondoon uske nishaan 

🇳🇬 Neman ta nake har a cikin iska. 

🇮🇳 Sar ishq ki chhaaon chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Kan ki na cikin inuwar za mu yi tafiya a inuwar soyayya. 

🇮🇳 Sar ishq ki chhaaon chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Kan ki na cikin inuwar za mu yi tafiya a inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon jannat chale chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Mu yi tafiya a inuwar soyayya da tafukan ƙafafuwanki a saman Aljanna. 

🇮🇳 Paaon jannat chale chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Mu yi tafiya a inuwar soyayya da tafukan ƙafafuwanki a saman Aljanna. 

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x4) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Main uske roop ka shaidaayi, voh dhoop chhaaon sa harjaayi 

🇳🇬 Ni ƙasurgumin masoyin kawunta ne, (amma a koyaushe) canjawa ta ke yi kamar rana da inuwa. 

🇮🇳 Voh shokh hai rang badalta hai 

🇳🇬 Ta kan bayyana a zahirinta, sannan ta canja kala. 

🇮🇳 Main rang roop ka saudaai (x2)

🇳🇬 Ni mai tallar kala da kyawu ne. 

🇮🇳 Main rang roop ka saudaai (x2)

🇳🇬 Ni mai tallar kala da kyawu ce. 

🇮🇳 Jinke sar ho ishq ki chhaaon 

🇳🇬 Wanda kanshi ke cikin inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon ke neeche jannat hogi 

🇳🇬 Aljanna ce ke ƙasan tafin ƙafarsa.

🇮🇳 Jinke sar ho ishq ki chhaaon 

🇳🇬 Wanda kanshi ke cikin inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon ke neeche jannat hogi 

🇳🇬 Aljanna ce ke ƙasan tafin ƙafarsa.

🇮🇳 Meri shaam raat, meri kaayanat 

🇳🇬 Ita ce yammaci da dare na, ita ce duniyata gaba ɗaya. 

🇮🇳 Voh yaar mera saiyyan saiyyan

🇳🇬 Wannan ƙawar tawa ita ce abar sona. 

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x4) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Sar ishq ki chhaaon chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Kan ki na cikin inuwar za mu yi tafiya a inuwar soyayya. 

🇮🇳 Sar ishq ki chhaaon chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Kan ki na cikin inuwar za mu yi tafiya a inuwar soyayya. 

🇮🇳 Paaon jannat chale chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Mu yi tafiya a inuwar soyayya da tafukan ƙafafuwanki a saman Aljanna. 

🇮🇳 Paaon jannat chale chal chhaiyya chhaiyya 

🇳🇬 Mu yi tafiya a inuwar soyayya da tafukan ƙafafuwanki a saman Aljanna. 

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x4) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

🇮🇳 Voh yaar hai jo khushboo ki tarah 

🇳🇬 Wannan ƙawar wacce ta ke kamar ƙamshi.

🇮🇳 Jiski zubaan urdu ki tarah 

🇳🇬 Wacce yarenta ya ke kamar Urdu.

🇮🇳 Meri shaam raat, meri kaayanat 

🇳🇬 Ita ce yammaci da dare na, ita ce duniyata gaba ɗaya. 

🇮🇳 Voh yaar mera saiyyan saiyyan

🇳🇬 Wannan ƙawar tawa ita ce abar sona. 

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x4) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

Chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya 

🇳🇬 A cikin Inuwar.

🇮🇳 Chal chaiyya chaiyya chaiyya chaiyya (x8) 

🇳🇬 Zo mu yi tafiya a cikin inuwar (ta soyayya) 

✍🏻 Haiman Raees 
# haimanraees

Post a Comment

0 Comments