Yaran nan da Ya fito a Ƙayataccen Film ɗin nan Me Taken TAARE ZAMEEN PAR watau Darsheel Safary Ya Bayyana Cewa Lokacin da Ake Nuna Film ɗin Ga Manyan Mutane da Makusanta Kawai Se Yaga Mutane Suna Kuka Suna Share Hawaye Suna Yabawa Shi Kuma Kawai Wasu Lokutan ma Baccinsa Yake Komawa Gefe Yayi Domin Shi a Lokacin ma Yana Nesa Daga Duk Abinda Yake Taɓa Rai.
Lokacin Yana Da Shekara 9 watau 2007 Yanzu Yakai Shekaru 25 Yace Daga Baya Ya Fahimci Dalilin da Yasa Mutane Suke Kuka Yayin Kallon Taare Zameen Par. Yanzu dai Haka Yaron Yana Shirin Wani Ƙaramin Film.
#AbbaIndiaDala

