FASSARAR WAƘAR SAANSON KE

FASSARAR WAƘAR SAANSON KE 




Sunan Waka: Saanson Ke 
Sunan Fim: Raees 
Mawaki: K.K 
Mai Fassara: Haiman Khan Raees 

* Saanson Ke, Kisi Ek Mod Par

Daga Motsin Numfashi Na 

* Mili Thi Tu Zindagi, Meri Dost Ban Ke 

Kika Ziyarci Rayuwa ta A Matsayin Kawa 

* Chal Diya, Teri Baat Maan Kar 

(Ni Kuma) Na Biki (Tinkis-Tinkis) Tare Da Yarda Da Duk Zancen Ki 

* Tera Haath Thaam Kar, Tujhe Saathi Chunke 

Rike Da Hannayen Ki Tare Da Daukar Ki a Matsayin Abokiyar Zama ta 

* Main Kis Manzil Ka Raahi Hoon 

Ni Mai Tafiya Ne Izuwa Ga Wani Bagire Daban 

* Tu Kin Raahon Pe Laayi Hai 

Wace Irin Hanya Ce Haka Kika Kawo Ni? (Gare ta) 

* Samajh Paaun Na Main Tujhko Na Tu Mujhko... 

Na Kasa Fahimtar Ki Kuma Kema Kin Kasa Fahimta Ta 

* Jo Na Manzoor Hai Mujhko 

Duk Abinda Naki Amincewa Da Shi 

* Wohi Manzoor Hai Tujhko 

Ke Kuma Shi Kike Yarda Da Shi 

* Samajh Paaun Na Main Tujhko Na Tu Mujhko 

Na Kasa Fahimtar Ki Kuma Kema Kin Kasa Fahimta Ta 

* Jo Le Liya Tha Tune Faisla 

Matakin Da Kika Dauka 

* Zameen Pe Aasmaan Main Rakh Diya 

Na Yarda Da Wannan Matakin Ta Sama Da Kasan sa 

* Main Chhaaon Mein Lapete Dhoop Ko 

Na Rufe Hasken Rana Da Inuwa 

* Kaha Jo Tune Kehna Kar Diya 

Duk Abinda Kika Ce Inyi Nayi 

* Chala Main Apni Manzil Ko 

Yanzu Gani Ina Tafiya Izuwa Ga Nawa Bagiren 

* Ja Tu Bhi Laut Ja Ghar Ko

Kema Ki Koma Izuwa Naki Gidan 

* Samajh Paaun Na Main Tujhko Na Tu Mujhko.. 

Na Kasa Fahimtar Ki Kema Kin Kasa Fahimta Ta 

* Jo Na Manzoor Hai Tujhko 

Duk Abinda Ban Amince Da Shi Ba 

* Wohi Manzoor Hai Tujhko 

Ke Kuma Shi Kike Yarda Da Shi 

* Samajh Paaun Na Main Tujhko Na Tu Mujhko 

Na Kasa Fahimtar Ki Kema Kin Kasa Fahimta Ta 

Aaa... Aaa... 


Haiman Raees 
@HaimanRaees 

Post a Comment

0 Comments