FASSARAR WAƘAR LAILA MAIN LAILA
Sunan Waka: Laila Main Laila
Sunan Fim: Raees
Mawakiya: Pawani Pandey
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* O Laila!
Ya Mai Kyau /Kyakkyawa /Abar So (anan suna kwatance ne da Laila Majnun wacce ta kasance kyakkyawar gaske kuma suka yi soyayya kamar Romeo da Juliet da Majnun)
* Laila Main Laila, Aisi Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana Da Ni A Kadaice
* Laila Main Laila, Aisi Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana Da Ni A Kadaice
* Jisko Bhi Dehkun, Aaa... Duniya Bhula Doon
Duk Wanda Ya Ganni, Nan Take Zai Mance Da Duniya
* Majnu Bana Doon, Aaa... Aisin Main Laila
Mazaje Na Hauka a Kaina, Ni Kyakkyawa Ce Laila
* O Laila!
Ya Kyakkyawa!
* Ho... Ye Kaise Hain Lamhein Jo Itne Hassen Hai
Kai! Irin Wadannan Yanayin Nada Burgewa
* Meri Aankhein Mujhse Yeh Kya Keh Rahi Hai?
Me Idanuwana Suke Fada Min Ne?
* Tum Aagaye Hoo, Aaa... Yakeen Kaise Aaye
Har Yanzu Na Kasa Yarda Cewa Kazo
* Yeh Dil Keh Raha Hai, Aaa... Tumhe Chhu Keh Dekhoon
Zuciya Ta Tana So Taba Ka Domin Tabbatar (cewa kana nan)
* Laila Main Laila, Aisin Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana Dani A Kadaice
* Laila O Laila Laila, Aisi Tu Laila
Ya Kyakkyawa, Kai Ke Kyakkyawa Ce
* O Laila!
Ya Mai Kyau!
Aaha Aaha... Hurra...
Laila Laila
Mai Kyau Mai Kyau
* Gullu Gullu... Gullu Gullu...
Hey... Mohabbat Ka Daast Tum He Naag Hai Kya?
Shin Kaima Macijin Soyayya Ya Cije Ka Ne?
* Tumhare Bhi Dil Mein Lagi Aag Hai Kya
Kaima Zuciyarka Na Kuna Ne?
* Mere Liye Kya?
Kana Bukata ta Ne?
* Laila!
Mai Kyau
Tadapte Ho Tum Bhi
Nima HaKa
* Laila!
Mai Kyau
* Main Betaab Jaise, Laila... Tumhare Liye Hoon
Kamar Yadda Fa Nima Nake Bukatar Ka??
* O Laila
Ya Kyakkyawa
* Laila Main Laila, Aisin Hoon Laila
Ni Ce Laila, Kyakkyawa Ce Laila
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana Dani a Kadaice
* Laila O Laila, Aisi Tu Laila
Ya Kyakkyawa, Kai! Ke Kyakkyawa Ce
* Har Koi Chaahe Mujhse Milna Akela
Ta Yadda Kowa Na Son Ya Gana Dani A Kadaice
©
Haiman Raees ™
@HaimanRaees