FASSARAR WAƘAR MERI AASHIQUI
Sunan Waka: Meri Aashiqui
Sunan Fim: Aashiqui 2
Mawaka: Arijith Singh Da Palak Muchhal.
Mai Fassara: Haiman Khan Raees
* Tu Mujhe Chhod Jaaye, Yeh Nahi Ho Sakta Saathiya
Barin Ka a Gare Ni, Masoyina, Ba Abu Ne Mai Yiwuwa Ba
* Meri Baton Mein Tera Zikr Sadaa
A duk Zantuka Na Sai Na Ambace Ka
* Meri Yaad Mein Teri Fikr Sadaa
Damuwar Ka Kullum Tana Cikin Tunani Na
* Main Jo Bhi Hoon Tum Hi To Ho
Duk Abinda Na Zama Kaine Sanadi
* Mujhe Tum Se Mili Apni Adaa
Daga Gare Ka Ne Kawai Na Samu Albarka
* Kyun Ki Tum Hi Ho, Ab Tum Hi Ho
Saboda Ke Kadai ce, Yanzu Ke Kadai Ce
* Zindagi Ab Tum Hi Ho
Yanzu Ke Ce Rayuwa Ta
* Chain Bhi, Mera Dard Bhi
(Ke Ce) Jin Dadi Na, (Kuma) Ke Ce Bacin Raina
* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho
Ke Kadai Ce Masoyiya Ta A Yanzu
* Tum Hi Ho, Tum Hi Ho
Kai Kadai Ne, Kai Kadai Ne
* Arz Bhi, Mera Marz Bhi
Kalamai Na, Zabi Na
* Chain Bhi, Mera Dard Bhi
Jin Dadi Na, Bacin Raina
* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho
Kai Kadai Ne Masoyi Na a Yanzu
* Tere Liye Hi Jiya Main
Saboda Ke Kawai Na Ke Rayuwa
* Khud Ko Ju Yun De Diya Hai
A Haka Na Tafiyar Da Rayuwa Ta
* Tere Wafaa Ne Mujhko Sambhaala
Kaunar Ki Ce Ke Kula Dani
* Saare Ghamo Ko Dil Se Nakaala
Take Kuma Kauda Duk Wata Damuwa Daga Raina
* Main Jo Mit Bhi Gaya Toh Wajood Mera
Ko Da Ace Babu Ni, Kasantuwa ta...
* Sada Tujh Mein Rahe Zindaa...
Zai Zamana a Tare Dake har Abada
* Hmmm Kyun Ki Tum Hi Ho, Ab Tum Hi Ho
Saboda Ke Kadai Ce, Yanzu Ke Kadai Ce
* Zindagi Ab Tum Hi Ho
Ke Ce Rayuwa Ta Yanzu
* Chain Bhi, Mera Dard Bhi
(Kece) Jin Dadi Na, (Kuma) Kece Bacin Raina
* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho
Ke Kadai Ce Masoyiya Ta a Yanzu
* Tum Hi Ho, Tum Hi Ho
Kai Kadai Ne, Kai Kadai Ne
* Zindagi Ab Tum Hi Ho
Kaine Rayuwa Ta a Yanzu
* Chain Bhi, Mera Dard Bhi
Jin Dadi Na, Bacin Raina
* Meri Aashiqui Ab Tum Hi Ho
Kai Kadai Ne Masoyina a Yanzu
Haiman Raees
@HaimanRaees