Fassarar Waƙar Ho Gaya Hai Tujhko
• Waƙa - Ho Gaya Hai Tujhko
• Fim - Dilwale Dulhania Le Jayenge
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 1995
• Sauti - Jatin Lalit
• Rubutawa - Anand Bakshi
• Kamfani - Saregama
• Rerawa - Lata Mangeshkar & Udit Narayan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Na jaane mere dil ko kya ho gaya
Ban san abin da ya faru da zuciyata ba
• Abhi to yahin tha, abhi kho gaya
Yanzun nan a take ta ɓace a nan
• Na jaane mere dil ko kya ho gaya
Ban san abin da ya faru da zuciyata ba
• Abhi to yahin tha, abhi kho gaya x2
Yanzun nan a take ta ɓace a nan
• Ho gaya hai tujhko to pyaar sajna
Ka faɗa soyayya ne masoyi
• Laakh kar le tu inkaar sajna (x2)
Kana iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyi
• Dildaar sajna, hai yeh pyaar sajna
Sahibina kuma abin sona, wannan so ne masoyi
Aah aah aah aah, aah aah aah, aah aah aah
• Ho gaya hai tujkho to pyaar sajna
Kin faɗa soyayya ne masoyiya
• Laakh kar le tu inkaar sajna
Kina iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyiya
• Dildaar sajna, hai yeh pyaar sajna
Sahibata kuma masoyiyata, wannan so ne masoyiya
• Dekha na tune mudke bhi peeche
Ko waigowa baki yi ba balle ki yi duba
• Kuch der to main ruka tha
Na ɗan tsaya jim
• Jab dil ne tujhko rokna chaaha
Yayin da zuciyata ke so ta tsayar da kai
• Door tu jaa chuka tha
Ka riga ka yi nisa
• Hua kya?
Me ya faru?
• Na jaana
Ban sani ba
• Yeh dil kyoon?
Me yasa wannan zuciyar?
• Deewana
Ta haukace (akan so)
• Ho gaya hai tujkho to pyaar sajna
Kin faɗa soyayya masoyiya
• Laakh kar le tu inkaar sajna
Kina iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyiya
• Ho gaya hai tujkho to pyaar sajna
Ka faɗa soyayya masoyi
• Laakh kar le tu inkaar sajna
Kana iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyi
• Dildaar sajna, hai yeh pyaar sajna
Sahibina kuma masoyi, wannan so ne masoyi
• Ae waqt ruk jaa, tham jaa, thaher jaa
Lokaci, dakata, tsaya, ɗan jira
• Waapas zara daud peeche
Fara komawa da baya
• Main chhod aayi khud ko jahan pe
Na manta da kaina a wani waje
• Woh reh gaya mod peeche
Hanyar nan tuni ta yi nisa
• Kahan main?
A ina nake?
• Kahan tu
A ina kike?
• Yeh kaisa
Wane irin...
• Hai jaadu
Wannan tsafi ne?
• Arre ho gaya hai tujhko to pyaar sajna
Ka faɗa soyayya ne masoyi
• Laakh kar le tu inkaar sajna
Kana iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyi
• Ho gaya hai tujhko to pyaar sajna
Kin faɗa soyayya ne masoyiya
• Laakh kar le tu inkaar sajna
Kina iya ƙin yarda da hakan sau ɗari masoyiya
• Dildaar sajna, hai yeh pyaar sajna
Sahibata kuma masoyiya wannan so ne masoyiya
• Na jaane mere dil ko kya ho gaya
Ban san abin da ya faru da zuciyata ba
• Abhi to yahin tha, abhi kho gaya, kho gaya
Yanzun nan a take ta ɓace a nan
Haiman Raees
#haimanraees