A SAN MUTUM A SAN CINIKIN SA

A SAN MUTUM A SAN CINIKIN SA 




 JARUMI AKSHAY KUMAR 

--> Ya yi shura da matsayin Khiladi Kumar of Bollywood. Ya yi fice da fina fina-finan dambe da faÉ—a waÉ—anda ke sa a yi ta magana a kansu lokaci bayan lokaci. 

--> Bayan da ya samu Black belt a Taekwondo yayin da yakeIndia, he ya koyi wasan tsalle-tsalle da faÉ—a a Bangkok,
Thailand, inda ya koyi Muay Thai kuma ya yi aiki a matsayin mai dafa abinci. 

--> Yayin da ya dawo Mumbai sai ya fara koyar da martial arts.

--> ÆŠaya daga cikin É—alibansa sai ya ba shi bashi shawarar ya fara modeling, a awa biyu da yake yi a gaban kyamara sai ya zamana yana samun 5,000, maimakon albashinsa na da wato 4,000 a wata. 

--> A wata safiya, Kumar ya rasa jirginsa na zuwa Bangalore domin ɗaukar wata talla. Jikin rashin jin daɗi sai ya ɗauki kayansa ya shiga yawo studio studio domin neman aikin fim. Cikin sa'a kuwa sai Pramod Chakravarthy ya zaɓe shi a matsayin wanda zai jagoranci shirin Deedar.

--> fim É—in Deedar, wanda suka fito tare da Karisma Kapoor shi ne fim É—in da Akshay Kumar ya fara sa wa hannu, amma Saugandh aka fara fitarwa. 

--> Akshay ya kasance kullum a shirye yake da samun aiki ta hanyar yin wasannin kickboxing, basketball, swimming, motsa jiki da sauransu a koda yaushe. 

--> Ya mallaki kamfanin kansa mai suna Hari Om Productions.

--> sun yi soyayya sosai da Shilpa Shetty kafin ya auri Twinkle Khanna.

--> ya fara iya martial arts Tun Yana ɗan shekara mataki na 8 kafin daga baya ya ƙara ƙwarewa a Bangkok.

--> A farkon farawarsa, ya sha samun dama a harkarsa saboda iya rawa da kuma tsabar kasadarsa. 

--> Akshay ya taɓa rera wata waƙa a cikin wani kundin Waƙoƙi na Punjabi, Sunan waƙar da ya rera 'Nirgun Raakh Liya'. Sai dai duk ribar da ya samu na kundin waƙoƙin ya sadaukar da su ne wa waɗanda harin bom ya rutsa da su a July 11.

--> Yana so a ke kiransa da Super Dad.

--> Shi ne É—an baindiye na farko da kamfanin Adlabs suka fara ba kwantaragin aiyukan huÉ—u a lokaci guda. 

--> Yana son yin fina-finan faÉ—a waÉ—anda zai yi duk sina-sinan faÉ—an da kansa 

--> Akshay Kumar ya yarda da camfi sosai, ba ya fara rubuta komai a shafi face ya fara da Om a sama. 

--> Fina-Finansa da dama su kan zo da suna ko taken ‘Khiladi’.

--> Akshay mutum ne mai tashi da wuri, ya kan fara aikinsa tun Æ™arfe shida na safe. 
 
--> In 2014, ya samar da wani shirin TV realty show Mai suna Dare 2 Dance.
 
--> shi ke da mallakin Khalsa Warriors a World Kabaddi League.

--> Akshay Kumar ba ya aiki a ranakun Lahadi. Kuma ya kan É—auki hutu sau shida ko sau bakwai a kowace shekara, kuma kowane hutu kan É—auki kwanaki shida ko bakwai domin kasancewa tare da iyalansa. 

--> Akshay yana son takalma sosai, domin bincike ya nuna ya ma fi matarsa Twinkle yawan takalma.

Haiman Raees
#haimanraees 

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form