Fassarar Waƙar Chura Ke Dil Mera
▪️ Waƙa - Chura Ke Dil Mera
▪️ Fim - Main Khiladi Tu Anari
▪️ Harshe - Hindi/Hausa
▪️ Shekarar Fita - 1994
▪️ Sauti - Anu Malik
▪️ Rubutawa - Rani Malik
▪️ Kamfani -
▪️ Rerawa - Kumar Sanu & Alka Yagnik
▪️ Fassarawa - Haiman Raees
🇮🇳 Chura ke dil mera goriya chali
🇳🇬 Kyakkyawar yarinya za ta tafi bayan ta sace zuciyata.
🇮🇳 Chura ke dil mera goriya chali
🇳🇬 Kyakkyawar yarinya za ta tafi bayan ta sace zuciyata.
🇮🇳 Uda ke nindiyan kahan tu chali
🇳🇬 Ina za ki je bayan kin sace baccina.
🇮🇳 Pagal hua, deewana hua
🇳🇬 Na yi hauka, na haukace akan so.
🇮🇳 Pagal hua, deewana hua
🇳🇬 Na yi hauka, na haukace akan so.
🇮🇳 Kaisi yeh dil ki lagi
🇳🇬 Wane irin so ne a wannan zuciyar?
🇮🇳 O chura ke dil tera chali main chali
🇳🇬 Zan tafi bayan na sace zuciyarka.
🇮🇳 Mujhe kya pata kahan main chali
🇳🇬 Ban san inda zan je ba.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Teri gali main chali
🇳🇬 Zan zo layinku
🇮🇳 oh Chura ke dil mera goriya chali
🇳🇬 Kyakkyawar yarinya za ta tafi bayan ta sace zuciyata.
🇮🇳 Chura ke dil tera chali main chali
🇳🇬 Zan tafi bayan na sace zuciyarka.
🇮🇳 Abhi toh lage hai chahaton ke mele
🇳🇬 (ji nake) kamar soyayya na taruwa.
🇮🇳 Abhi dil mera dhadkano se khele
Zuciyata na wasa da bugawarta.
🇮🇳 Kisi modh par main tumko pukaarun
🇳🇬 Zan yi kira a gareka a wani halin.
🇮🇳 Bahana koi bana toh na loge
🇳🇬 Ina fata ba za ka kawo wani uzuri ba.
🇮🇳 Agar main bata doon mere dil mein kya hai
🇳🇬 Idan na faɗa miki abin da ke cikin zuciyata.
🇮🇳 Toh mujhse nigaahein chura toh na loge
🇳🇬 Ina fata ba za ki juya min baya ba.
🇮🇳 Agar badh gayi hai betaabiyan
🇳🇬 Idan rashin nutsuwata ya girmama.
🇮🇳 Kahin mujhse daaman chhuda toh na loge
🇳🇬 To ina fata ba za ki guje ni ba.
🇮🇳 Kehta hai dil dhadakte hue
🇳🇬 Zuciyata tana bugawa tare da cewa
🇮🇳 Tum sanam hamare hum tumhare hue
🇳🇬 Ya masoyi, kai nawa ne, ni taka ce.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Teri gali main chali
🇳🇬 Zan zo layinku
🇮🇳 Chura ke dil mera goriya chali
🇳🇬 Kyakkyawar yarinya za ta tafi bayan ta sace zuciyata.
🇮🇳 Chura ke dil tera chali main chali
🇳🇬 Zan tafi bayan na sace zuciyarka.
🇮🇳 Nahin bewafa tum, yeh mujhko khabar hai
🇳🇬 Na san cewa kai ba mai riƙon amana bane.
🇮🇳 Badalti ruton se magar mujhko darr hai
🇳🇬 Amma ina jin tsoron canjawar yanayi.
🇮🇳 Nayi hasraton ki nayi sej par tum
🇳🇬 A sabon wuri da kuma sabbin muradai.
🇮🇳 Naya phool koi saja toh na loge
🇳🇬 Ina fata ba za ka yi wa wata sabuwar fulawa ado ba.
🇮🇳 Wafaayein toh mujhse bahut tumne ki hai
🇳🇬 Kin kasance mai amana a gare ni.
🇮🇳 Magar is jahaan mein haseen aur bhi hai
🇳🇬 Amma akwai kyawawa da yawa a duniyar nan.
🇮🇳 Kasam meri khakar itna bata do
🇳🇬 Ki yi min rantsuwa, a ƙalla ki ce min.
🇮🇳 Kisi aur se dil laga toh na loge
🇳🇬 Shin za ki yi soyayya da wani?
🇮🇳 Dhire dhire, chori chori, chupke chupke aake mil
🇳🇬 Ki zo a ɓoye, a hankali cikin sirri ki haɗu da ni.
🇮🇳 Toot na jaaye pyar bhara yeh dil
🇳🇬 Saboda zuciyata mai cike da so kada ta fashe/karye.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Manzil meri bas tu hi tu
🇳🇬 Kai ne bigire na.
🇮🇳 Teri gali main chali
🇳🇬 Zan zo layinku
🇮🇳 Chura ke dil mera goriya chali
🇳🇬 Kyakkyawar yarinya za ta tafi bayan ta sace zuciyata.
✍🏻 Haiman Raees
# haimanraees