Fassarar Waƙar Bandeya Rey Bandeya




Fassarar Waƙar Bandeya Rey Bandeya


• Waƙa - Bandeya Rey Bandeya
• Fim - Simmba
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Shekarar Fita - 2018
• Sauti - Tanishk Bagchi
• Rubutawa - Rashmi Virag
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Arijit Singh And Asees Kaur
• Fassarawa - Haiman Raees 
 

Tanad Tanu Ta Naanu… Tandanunum Ta Naanu…

• Bandeya Re Bandeya, Bandeya Re Bandeya

Mutum! Ya kai ɗan Adam 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

• Bandeya Re Bandeya, Bandeya Re Bandeya

Mutum! Ya kai ɗan Adam 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

• Ruk Jaa Re Bandeya, Yeh Raat Zara Si Hai

Dakata, wannan daren ba wani mai tsawo bane. 

• Baat Samajh Bandeya, Kuch Der Hi Baaki Hai

Ya kai mutum, ka fahimta cewa lokaci kaɗan ya rage. 

• Rakh Yaqeen, Aankhon Se Badal Aaj Hat Jaayega

Ka zamo mai haƙuri, gizagizan za su kau daga idanuwanka yau. 

• Chand Teri Aankhon Mein Bandeya, Chal Ke Aayega

Ya kai mutum! Wata da kanta za ta yi tafiya akan idanuwanka. 

Tanad Tanu Ta Naanu… Tandanunum Ta Naanu…

• Aaa… Bandeya…

Mutum (ɗan adam) 

• Bandeya Re Bandeya, Bandeya Re Bandeya

Mutum! Ya kai ɗan Adam 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

• Bandeya Re Bandeya, Bandeya Re Bandeya

Mutum! Ya kai ɗan Adam 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

• Tujhse Hi Khud Shuruaat Hai

Kai kaɗai za ka iya fara wannan. 

• Tere Haath Mein Badlaav Hai

Kana da ƙarfin da za ka iya kawo canji. 

• Na Farz Se Ho Bekhabar

Kada ka manta da aikinka. 

• Tune Bahut Rakh Liya Hai Sabar

Ka yi haƙuri na tsawon lokaci. 

• Haan Abhi Nahi Toh Kabhi Nahi

Idan ba yanzu ba, ba zai taɓa yiwuwa ba. 

• Seene Mein Jala Le Aag

Ka balbala wuta a zuciyarka. 

• Na Aankh Bandh Kar Jee Bandeya

Kada ka rayu idanuwanka a rufe. 

• Ab Uth Zara Tu Jaag

Ka farkar da kanka yanzun. 

Ooo…

• Maana Ki Mushqil Hai Safar Par Sun O Musaafir

Ya kai matafiyi, na yarda cewa tafiyar tana da wahala. 

• Ho… Kahin Agar Tu Ruka Toh Manzil Aayegi Na Phir

Amma in ka tsaya a wani wuri, to ba za ka taɓa isa bigiren ba. 

• Kadam Kadam Milaye Ja

Ci gaba da tafiya. 

• Gagan Gagan Jhukaye Ja

Yi tafiya a sararin samaniya. 

• Rakh Hausla Kar Faisla

Ka yi imani, ka tsaya tsayin daka. 

• Tujhe Waqt Badalna Hai

Dole ka samar da canji da sannu.   

• Darr Na Tu Bandeya, Ruk Na Tu Badneya

Kada ka tsorata, kada ka tsaya ya kai mutum. 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

• Darr Na Tu Bandeya, Ruk Na Tu Badneya

Kada ka tsorata, kada ka tsaya ya kai mutum. 

• Raah Pe Chal Bandeya

Ka bi turba madaidaiciya ya kai mutum. 

Tanad Tanu Ta Naanu… Tandanunum Ta Naanu…

Simmba… Hey… O…

✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 

Post a Comment

0 Comments