FASSARAR WAƘAR THODI JAGAH
• Waƙa - Thodi Jagah
• Fim - Marjaavaan
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 2019
• Sauti - Tanishk Bagchi
• Rubutawa - Rashmi Virag
• Kamfani - T-Series
• Rerawa - Arijit Singh
• Fassarawa - Haiman Raees
• Thodi Jagah Dede Mujhe
Ki ɗan ba ni wuri (ƙarami).
• Tere Paas Kahin Reh Jaaun Main
Ina so in rayu a kusa da ke.
• Khamoshiyaan Teri Sunoon
Ina so in saurari shirun ki.
• Aur Door Kahin Na Jaaun Main
Kuma ba na so in yi nesa da ke.
• Apni Khushi De Ke Main Tujhe
Ina so in ba ki dukkan farincikina.
• Tere Dard Se Jud Jaaun Main...
Kuma ina so in cusa kaina a cikin ƙuncin ki.
• Mila Jo Tu Yahaan Mujhe
Tun da na haɗu da ke a nan.
• Dilaun Main Yaqeen Tujhe
Ina so ki amince. (cewa)
• Rahun Hoke Tera Sada
Zan kasance naki har abada.
• Bas Itna Chaahta Hoon Main
Wannan shi kaɗai ne abin da nake muradi.
• Thodi Jagah Dede Mujhe
Ki ɗan ba ni wuri (ƙarami).
• Tere Paas Kahin Reh Jaaun Main
Ina so in rayu a kusa da ke.
• Khamoshiyaan Teri Sunoon
Ina so in saurari shirun ki.
• Aur Door Kahin Na Jaaun Main
Kuma ba na so in yi nesa da ke.
• Hoon Besahara Tere Bin Main
Ba abu abin da zan iya in babu ke.
• Tu Jo Na Ho Toh Main Bhi Nahi
Idan ba kya raye, ni ma ba zan iya rayuwa ba.
• Dekhun Tujhe Yaara Jitni Dafa Main
Ko sau nawa zan ganki masoyiyata.
• Tujhpe Hai Aata Mujhko Yaqeen
Imanina akan ki ƙaruwa yake yi.
• Sabse Main Juda Hoke Abhi
Bayan na rabu da kowa.
• Teri Rooh Se Jud Jaaun Main...
Ina so in haɗu da ruhin ki.
• Mila Jo Tu Yahaan Mujhe
Tun da na haɗu da ke a nan.
• Dilaun Main Yaqeen Tujhe
Ina so ki amince. (cewa)
• Rahun Hoke Tera Sada
Zan kasance naki har abada.
• Bas Itna Chaahta Hoon Main
Wannan shi kaɗai ne abin da nake muradi.
• Thodi Jagah Dede Mujhe
Ki ɗan ba ni wuri (ƙarami).
• Tere Paas Kahin Reh Jaaun Main
Ina so in rayu a kusa da ke.
• Khamoshiyaan Teri Sunoon
Ina so in saurari shirun ki.
• Aur Door Kahin Na Jaaun Main
Kuma ba na so in yi nesa da ke.
©️✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees