FASSARAR WAKAR BAATON KO TERI

FASSARAR WAKAR BAATON KO TERI

Sunan Waka: Baaton Ko Teri
Sunan Fim: All IsWell
Shekarar Fita: 2015
Sauti: HimeshReshammiya
Rubutawa: Shabbir Ahmed
Kamfani: T-Series
Mawaki: Arijith Singh
Mai Fassara: Haiman Raees

* Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na Sake

Na Kasa Mantawa Da Kalaman Ki

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Kitni Chahat Hain Dil Mein, Tu Jaane Na

Baki San Irin Dumbin Sonki Dake Zuciya Ta Ba ne

* Kaise DilKo Samjhaye, DilMaane Na

Ta Yaya Zan Lallashi Zuciya Ta, Alhalin Bata Sauraro na

* Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na Sake

Na Kasa Mantawa Da Kalaman Ki

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Meri Tamannaon Ka, Ehsaas Tum

Kece Mafarkina A Farke

* Main Kahin Bhi Rahun, Mere Aas-Paas Tum

A duk inda nake, kina nan tare da ni

* Khuda Jaane, Khuda Jaane,Khuda Jaane…

Allaah SHI Ne Masani

* Ek PalBhi Tumse Door Jaa NaSake

Bazan Iya rabuwa da ke ba ko da daidai da daqiqa ne

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na Sake

Na Kasa Mantawa Da Kalaman Ki

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

Ajnabi Silsila Mere Saath Hai

Wasu Murdaddun Al'amura ne suke ta Faruwa

Bheed Mein Tanhaayi Ka Ehsaas Hain

Ko Da a cikin Taro Nake, Na kan ji Kadaici

* Khuda Jaane, Khuda Jaane,Khuda Jaane…

Allaah SHI Ne Masani

* Yaadon Ko Teri, Hum Mita Na Sake

Na kasa Mantawa da Tunanin ki

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Baaton Ko Teri, Hum Bhula Na Sake

Na Kasa Mantawa Da Kalaman Ki

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

* Dil MeinHai Zinda, Har Ghadi Tu Kahin

Har yanzu Kina Raye A Zuciya ta

* Hoke JudaaHum, Na Judaa Ho Sake

Duk Da Cewa Muna Rabu, Ni har yanzu ban Rabu da ke ba

Dedicated to SARA VEER

©

✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees #bollywood #indiansongs #bollywoodNigeria 
Infohaiman999@gmail.com 
07064597965

Visit our WhatsApp channel for more https://whatsapp.com/channel/0029VajRSrvIHphDRDBycp09

Comments