SHIN KUNA SHA'AWAR KALLON HORROR FILM NA BOLLYWOOD?

SHIN KUNA SHA'AWAR KALLON HORROR FILM NA BOLLYWOOD?




An fara Aikin Film Me taken 'Stree:2' Wanda Wannan Film na ÆŠayansa ya fita a 2018 An Samu Nasara Sosai, Film ne Me Launin Ban tsoro ( Horror film) Matasan Jarumai irinsu:- Shraddha Kapoor,Rajkummar Rao,Pankaj Tripathi,Aparshakti Khurana da Kuma
Abhishek Banerjee Sune Suka Ja Ragamar sa Kuma a kashi na biyun ma sune.

#AbbaIndiaDala

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form