Jarumi Angad Bedi Yace Lokacin da ya Auri Jaruma Neha Dhupia Faqiri Ne Shi.
Jaruman Sunyi Aure a 2018 a Wata Tattaunawa da Akayi Dashi Jaridar Pinkvilla Sun Tambayi Yanda Rayuwar sa Ta Kasance Inda Yace Shi Abinda yake Iya Furtawa da Jijinawa Shine Lokacin da Ya Auri Neha Dhupia Kwata Kwata Bashi Da Wani Kuɗi Domin Kuɗinsa Basu Wuce Lakh Uku ba Watau Dubu Ɗari Sau Uku Amma a Haka Wannan Jaruma Kuma Matarsa Neha Ta Karɓe Shi Hannu Bibbiyu Kuma Har Yanzu Suke Rayuwa Cikin Aminci Yanzu Suna da yara Guda Biyu Mehr da Guriq.
#AbbaIndiaDala