Fassarar Waƙar Jashn-E-Ishqa
Sunan Waƙa: Jashn-E-Ishqa
Sunan Fim: Gunday
Shekara: 2014
Haɗa Sauti: Sohail Sen
Rubutawa: Irshad Kamil
Kamfani: T-Series
Rerawa: Javed Ali & Shadab Faridi
Fassarawa: Haiman Raees
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Daur-E-Ishqa Ek Jashan Hai
Wannan Zamanin Son Tamkar Biki Yake
* Lekin Apna Alag Tashan Hai
Amma Mu Muna Da Namu Salon Na Musamman
* Khoon Mein Sulgi Ek Agan Hai
Wuta Ce Ke Gudana A Jinin Mu
* Beh Ke Dikhlaayega Yeh Tevar
Zafin Ran Mu Shi Zai Alamta Hakan
* Daur-E-Ishqa Ek Jashan Hai
Wannan Zamanin Son Tamkar Biki Yake
* Lekin Apna Alag Tashan Hai
Amma Mu Muna Da Namu Salon Na Musamman
* Khoon Mein Sulgi Ek Agan Hai
Wuta Ce Ke Gudana A Jinin Mu
* Beh Ke Dikhlaayega Yeh Tevar
Zafin Ran Mu Shi Zai Alamta Hakan
* Chaahat Ke Dar Pe Dil Ka Dharna Hai
Zuciya Tana Nan Tana Jira A Ƙofar Muradai
* Aa Mar Ke Jeena, Jee Ke Marna Hai,
KAI! Mu Mutu Kawai Mu Rayu, Mu Rayu Kawai Mu Mutu
* Chaahat Ke Dar Pe Dil Ka Dharna Hai
Zuciya Tana Nan Tana Jira A Ƙofar Muradai
* Aa Mar Ke Jeena, Jee Ke Marna Hai,
KAI! Mu Mutu Kawai Mu Rayu, Mu Rayu Kawai Mu Mutu
* Toofan Ke Humdum Angaare Hain Hum
Mu Ne Walƙiyar Da Ke Yiwa Tsawa rakiya
* Dhadkan Mein Thoda Sa Baarood Hai Khwaahish Ka…
Akwai Tokar Bindiga A Cikin Muradan Bugun Zuciyoyin Mu
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa... (x8)
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Loha Jag Hum Aari
Duniya Tamkar Ƙaramin baƙin Ƙarfe Take, Mu Kuma Tamkar Zarto Muke
* Sab Pe Hain Hum Bhaari
Mun Shallake Kan Kowa
* Aadha Jag Se Yaarana Hai
Mu Abokan Rabin Duniya Ne
* Aadhi Rab Se Yaari…
Kuma Muna Da (Ragowar) Rabin Abota(r) da ubangiji
* Loha Jag Hum Aari
Duniya Tamkar Ƙaramin baƙin Ƙarfe Take, Mu Kuma Tamkar Zarto Muke
* Sab Pe Hain Hum Bhaari
Mun Shallake Kan Kowa
* Aadha Jag Se Yaarana Hai
Mu Abokan Rabin Duniya Ne
* Aadhi Rab Se Yaari…
Kuma Muna Da (Ragowar) Rabin Abota(r) da ubangiji
* Chalta Hai Sikka
Sulallan Mu Suna Aiki
* Hukumon Ka Ikka
Don Haka Muka Gagara
* Banta Apna Har Ek Din
Kowace Rana Daga Cikin Ranakun Mu Ta kan zama..
* Hi Shola Sa Ishqa…
Dunƙulen Wuta Ne Da Sunan Soyayya
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa... (x8)
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Dil Ki Bhatti Daale
Murhun Zuciya Yana Samar Da
* Gham Ke Koyle Kaale
Baƙin Gawayin Damuwa
* Logon Ki Baaton Se Laakhon
Saboda Zantukan Mutane ne aka samu..
* Rooh Pe Pad Gaye Chhaale
Yanka Da Raunuka A ruhi
* Dil Ki Bhatti Daale
Murhun Zuciya Yana Samar Da
* Gham Ke Koyle Kaale
Baƙin Gawayin Damuwa
* Logon Ki Baaton Se Laakhon
Saboda Zantukan Mutane ne aka samu..
* Rooh Pe Pad Gaye Chhaale
Yanka Da Raunuka A ruhi
* Zakhom Ko Sehla
Kwantar da Raunukan (Daure)
* Yeh Dil Na Behla
Amma kada ka Shagwaɓa Zuciyar Ka
* Dil Bhi Jaise Ek Taara Hai Apni Hi Gardish Ka
(Domin) Ita Zuciya Tamkar Tauraro Take a Duhun Sararin Samaniyar Damuwar Mu
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa... (x8)
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
* Jashn-E-Ishqa… Jashn-E-Ishqa...
Bikin Soyayya... Bikin Soyayya Ne
Twitter: @HaimanRaees
Instagram: Haimanraees
Infohaiman999@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring