FASSARAR WAƘAR CHINTA TA TA CHITA CHITA
Waƙa: Chinta Ta Ta Chita Chita
Fim: Rowdy Rathore
Harshe: Hausa
Shekara: 2012
Sauti: Sajid-Wajid
Rubutawa: Sameer Anjaan
Kamfani: UTV
Rerawa: Mika Singh & Wajid
Fassarawa: Jamilu Abdurrahman
• Duniya chale pichadi
Da ace duniya za ta koma baya.
• Toh main chalu agaadi
To ni gaba zan yi.
• Sab khel jaanta hoon
Na san duk wasannin.
• Main hoon bada khiladi
Ni babban ɗan wasa ne.
• Oh ho..Duniya chale pichadi
Da ace duniya za ta koma baya.
• Toh main chalu agaadi
To ni gaba zan yi.
• Sab khel jaanta hoon
Na san duk wasannin.
• Main hoon bada khiladi
Ni babban ɗan wasa ne.
• Simti mein leke jaaun
Dukkan su zan kaisu kusurwa ɗaya.
• Aur sab ko main sikhaun
In koya musu dukkan su.
• Kya?
mene?
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
• Duniya chale pichadi
Da ace duniya za ta koma baya.
• Toh main chalu agaadi
To ni gaba zan yi.
• Sab khel jaanta hoon
Na san duk wasannin.
• Main hoon bada khiladi
Ni babban ɗan wasa ne.
• Simti mein leke jaaun
Dukkan su zan kaisu kusurwa ɗaya.
• Aur sab ko main sikhaun
In koya musu dukkan su.
• Kya?
mene?
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
• Arey kya rang roop hai?
Wayyo ka ga sura da ƙira?
• Kya chaal dhaal hai?
Kai! Ka ga tafiya da wasu kaya?
• Arey kya rang roop hai?
Wayyo ka ga sura da ƙira?
• Kya chaal dhaal hai?
Kai! Ka ga tafiya da wasu kaya?
• Yeh lajawaab hai
Ita haɗaɗɗiya ce.
• Yeh bemisaal hai
Ba ta da farashi.
(Po po po pon pon
He po po pon pon
He pon pon
He Po po po pon pon)
• Arey naya naya saal hai
Sabuwar shekara ce fa.
• Naya naya maal hai
Sabon kyawu kenan.
• Mil jaaye koi chori
Ina bukatar wata yarinya.
• Kaali ho ya gori
Komai ma, baƙi ko fari.
• Mil jaaye koi chori
Ina bukatar wata yarinya.
• Kaali ho ya gori
Komai ma, baƙi ko fari.
• Chupke se chori chori
A sirrance ba tare da kowa ya sani ba.
• Bandhoon main dil ki dori
Na ƙulla zaren zuciyata a nata.
• Simti mein leke jaaun
Dukkan su zan kaisu kusurwa ɗaya.
• Aur sab ko main sikhaun
In koya musu dukkan su.
• Kya?
mene?
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
• Aankhon mein robe hai
Ta na da hali a idanuwanta.
• Pocket mein note hai
Ta na da matsabbai a aljihunta.
• Arey Aankhon mein robe hai
Ta na da hali a idanuwanta.
• Pocket mein note hai
Ta na da matsabbai a aljihunta.
• Natkhat mijaaz hai
Ta na da zubin fitinannu.
• Rangeela coat hai
Ta na da riga mai kyau.
• Soorat masoom hai
Fuskarta ta mutanen kirki ce.
• Neeyat mein khot hai
Akwai Aibu a muradanta.
• Pyjama tang hai
Kayan a ɗame su ke.
• Dheela langot hai
Kirtanin kuma sakwa-sakwa.
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
• Aisa chalaoon chakkar
Zan yi wani abu.
• Seedha karoon character
Domin in gyara halinta.
• Raste pe usko laaon
Zan jawo ta kan hanya.
• Usse aiaana dikhaoon
In sa ta ta kalli madubi.
• Simti mein leke jaaun
Dukkan su zan kaisu kusurwa ɗaya.
• Aur sab ko main sikhaun
In koya musu dukkan su.
• Kya?
mene?
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
Chinta ta ta chita chita
Chinta ta taa..
ƘARIN HASKE: Chinta ta ta chita Chita da suke faɗa a cikin waƙar ba shi da wata tsayayyar ma'ana. Nagode