• Waƙa - Aap Jaisa Koi
• Fim - Qurbani
• Harshe - Hindi/Hausa
• Shekarar Fita - 1980
• Sauti - Biddu
• Rubutawa - Indeevar
• Kamfani -
• Rerawa - Nazia Hassan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Phool ko bahaar, bahaar ko chaman
Furanni na buƙatar idaniyar ruwa, idaniyar ruwa na buƙatar lambu.
• Dil ko dil, badan ko badan
Zuciya na buƙatar zuciya, jiki na buƙatar jiki.
• Har kisi ko chahiye
Kowa na son.
• Tann mann ka milan
Haɗuwar jiki da ruhi.
• Kash mujhpar aisa dil aapka bhi aaye
Ina fatar zuciyarka za ta so ni.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Haan Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Ho Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Main insaan hoon farishta nahin
Ni mutum ce ba abar bauta ba.
• Dar hai behak na jaun kahin
Ina tsoron zan iya rasa hankali na a wani wajen.
• Tanha dil na sambhlega
Wannan zuciyar mai cike da kaɗaici ba fahimta za ta yi ba.
• Pyar bina yeh tadpega
Za Ta azabtu matuƙar babu soyayya.
• Aapsa kahan hai, dil aapko hi paaye
Idan har zuciyata ta same ka, to babu wani tamkar ka.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Haan Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Ho Aap jaisa koi meri zindagi mein aaye
Idan wani kamar ka ya shigo rayuwata.
• Toh baat ban jaaye
To hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Ho ho ho ho ho baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
• Haan haan haan haan haan baat ban jaaye
Ƙwarai, hakan zai yi daidai.
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Infohaiman999@gmail.com