Fassarar Waƙar Tu Jo Mila

Fassarar Waƙar Tu Jo Mila

Waƙa: Tu Jo Mila

Fim: Bajrangi Bhaijaan

Harshe: Hausa

Shekara: 2015

Sauti: Pritam

Rubutawa: Kausar Munir

Kamfani: T-Series

Rerawa: K.K.

Fassarawa: Haiman Raees 

• Aashiyaana Mera, Saath Tere Hai Na

Abotarki ita ce makoma ta.

• Dhoondhte Teri Gali, Mujhko Ghar Mila

A garin neman layin da kike na samu gidana. 

• Aab-O-Daana Mera, Haath Tere Hai Na

Cigaba da rayuwata yana hannunki ne. 

• Dhoondhte Tera Khuda, Mujhko Rab Mila

A garin neman ubangijinki na samu nawa. 

• Tu Jo Mila… Lo Ho Gaya Main Kaabil

Tun da na haɗu da ke na zamo mai iyawa. 

• Tu Jo Mila… To Ho Gaya Sab Haasil Haan

Tun da na haɗu da ke na samu komai. 

• Mushqil Sahi, Aasaan Hui Manzil

Ko da ace da fari akwai wahala, kaiwa ga bigiren yanzu ya zamo mai sauƙi. 

• Kyunki Tu, Dhadkan, Main Dil

Saboda ke ce bugun zuciya, ni kuma zuciyar. 

• Rooth Jaana Tera, Maan Jaana Mera

Kina yin fushi, ina zamowa wanda aka rinjaya. 

• Dhoondhte Teri Hansi, Mil Gayi Khushi

A garin neman murmushinki na samu farinciki. 

• Raah Hoon Main Teri, Tu Hai Tu Meri

Ni hanyar ki ce, ke kuma tawa. 

• Dhoondhte Tere Nishaan, Mil Gayi Khudi

A garin neman alamun ki na samu wayewar kai. 

• Tu Jo Mila… Lo Ho Gaya Main Kaabil

Tun da na haɗu da ke na zamo mai iyawa. 

• Tu Jo Mila… To Ho Gaya Sab Haasil Haan

Tun da na haɗu da ke na samu komai. 

• Mushqil Sahi, Aasaan Hui Manzil

Ko da ace da fari akwai wahala, kaiwa ga bigiren yanzu ya zamo mai sauƙi. 

• Kyunki Tu, Dhadkan, Main Dil

Saboda ke ce bugun zuciya, ni kuma zuciyar. 

O...

©️✍🏻
 Haiman Raees 

Post a Comment

0 Comments