Fassarar Waƙar Janani

Fassarar Waƙar Janani



▪️Waƙa - Janani 
▪️Fim - RRR 
▪️Shekarar Fita - 2022 
▪️Harshe - Telugu/Hausa 
▪️Sauti - MM Keeravani 
▪️Rubutawa - M M Keeravaani
▪️Kamfani - Lahari Music
▪️Rerawa - M M Keeravani & Chorus 
▪️Fassarawa - Haiman Raees 

🇮🇳 Janani

🇳🇬 Ya Ƙasata 

🇮🇳 Priya Bharata Janani

🇳🇬 Ya Ƙasata, Ƙasata abar sona

🇮🇳 Janani

🇳🇬 Ya Ƙasata 

🇮🇳 Nee Paadha Dhooli Thilakamtho, Phaalam Praakashamavani 

🇳🇬 Bari goshina ya yi haske da shafen ƙasar ki mai albarka

🇮🇳 Nee Nishkalankaa Charitham, Naa Suprabhaathamavani 

🇳🇬 Bari gagarumin tarihinki mai cike da daraja ya zamo waƙar tashi baccina a kowace rana

🇮🇳 Janani

🇳🇬 Ya Ƙasata 

🇮🇳 Aa Neeli Neeli Gaganam, 
Shatha Vispulinga Mayae

🇳🇬 Bari tataccen sararin samaniya ya yi kamanceceniya da ɗaruruwan fashe-fashe 

🇮🇳 Aahava Mrudanga Dhwanule
Arinaasha Garjanamulai

🇳🇬 Bari wannan rugugin kuma ya wakilci ɗaiɗaicewar dukkan maƙiya

 🇮🇳 Aa Niswanaalu Naa Sedha Teerchu, Nee Laali Jolalavani

🇳🇬 Kuma bari takun sautin nasarar ki ya ƙarfafe ni

🇮🇳 Janani

🇳🇬 Ya Ƙasata

✍🏻 HAIMAN RAEES
INFOHAIMAN999@GMAIL.COM 

Post a Comment

0 Comments