Fassarar Waƙar Dil Ne Diya
• Waƙa - Dil De Diya
• Fim - Radhe
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2021
• Sauti - Himesh Reshammiya
• Rubutawa - Shabbir Ahmed
• Kamfani - Zee Music Company
• Rerawa - Kamal Khan & Payal Dev
• Fassarawa - Haiman Raees
• Hai samma pyar ka
So na tashi a iska
• Aa zara humse aake mil
Don Allah ka zo ka haɗu da ni.
• Ho gaye hum fida
Na yi hauka akan ka.
• Maangte hai hum tumse dil
Ka bani zuciyarka.
• Isne bhi dil maanga
Wannan matar ta tambayi zuciyata.
• Usne bhi dil maanga
Waccan matar ta tambayi zuciyata.
• Isne bhi dil maanga
Wannan matar ta tambayi zuciyata.
• Usne bhi dil maanga
Waccan matar ta tambayi zuciyata.
• Maine inkaar kiya
Amma duka na hana su.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya ke baƙuwa, na mallaka miki zuciyata.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya ke baƙuwa, ina ba ki zuciyata.
• Tujhe dil de diya
Ina ba ka zuciyata.
• Maine ikraar kiya
Ina karɓar soyayyata daga gare ki.
• Ja maine pyar kiya
Ina faɗa soyayya.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya ke baƙuwa, na mallaka miki zuciyata.
• Offer kayi aaye par humne thukraye
Damammaki da dama sun samu amma na ƙi karɓarsu duka.
• Socha rahenge kunware
Na yi tunanin zan ci gaba da kasancewa a matsayin tuzuru.
• Kyun na koi bhaya ab yeh samajh aaya
Amma yanzu na fahimci dalilin da ya sa ban taɓa son kowa ba.
• Is dil pe haq tha tera re
Saboda gaskiyar ka ce a zuciyata.
• Haan sach bolun khuda kasam
Na rantse da Allah gaskiya nake faɗa (miki).
• Lut gaye lut gaye sanam
Na riga na kware miki masoyiya ta.
• Teri gali aaye jab se hum
Tun daga san da na hauro layin ki.
• Aana jaana teri gali rozana
Zan ci gaba da zuwa layinki kullum.
• Toote na yeh yaarana
Ina fata ƙawancenmu ba zai gurgunce ba.
• Isne bhi dil maanga
Wannan mutumin ya tambayi zuciyata.
• Usne bhi dil maanga
Wancan mutumin ya tambayi zuciyata.
• Maine inkaar kiya
Amma duka na hana su.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya kai baƙo, na mallaka maka zuciyata.
• Maine ikraar kiya
Ina karɓar soyayyata daga gare ki.
• Ja maine pyar kiya
Ina faɗa soyayya.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya ke baƙuwa, na mallaka miki zuciyata.
• Logon ke kehne se humko kya lena hai
Ba mu samu ba da abin da mutane ke faɗa akan mu.
• Parwah kare kyun kisi ki
Me zai sa mu damu da wasu?
• Badnaam hote hai hum tum toh ho jaye
In ma zubar mana da mutunci za a yi, a yi mana.
• Darke mohabbat nahi ki
Me zai sa mu ji tsoron yin soyayya.
• Haan sach bolun khuda kasam
Na rantse da Allah gaskiya nake faɗa.
• Lut gaye lut gaye sanam
Na kware miki masoyiyata.
• Teri gali aaye jab se hum
Tun daga san da na hauro layin ki.
• Aana jaana teri gali rozana
Zan ci gaba da zuwa layinki kullum.
• Toote na yeh yaarana
Ina fata ƙawancenmu ba zai gurgunce ba.
• Isne bhi dil maanga
Wannan matar ta tambayi zuciyata.
• Usne bhi dil maanga
Wancan mutumin ya tambayi zuciyata.
• Maine inkaar kiya
Amma duka na hana su.
• Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya kai baƙo, na mallaka maka zuciyata.
• Tujhe dil de diya
Ina ba ki zuciyata.
• Maine ikraar kiya
Ina karɓar soyayya ta wa ke.
• Ja maine pyar kiya
Na faɗa soyayya.
Ja pardesi tujhe dil de diya
Ya ke baƙuwa, na mallaka miki zuciyata.
• Tujhe dil de diya
Ina ba ka zuciyata.
©️✍🏻
Haiman Raees
Infohaiman999@gmail.com