FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN SIMMBA
• Fim - Simmba
• Shekarar Fita - 2018
• Harshe - Hindi = Hausa
• Bada Umurni - Rohit Shetty
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
• Dard hai ghutne mein toh takleef hai uthne mein.
* Abu ne me wahala a gareni na iya tashi saboda ina da ciwo a gwiwoyina.
Ranveer Singh
• Aye kidhar pe bhi de ... par sar pe nahi.
* Kana iya dukana a ko'ina in ka so... Amma banda kaina.
• Joh deto traas, tyancha mi gheto class.
* Duk wanda ya nemi kawo min matsala, zan hukunta shi a ajina.
Ranveer Singh
• Raah chalte ko main chhedta nahi ... aur joh mujhe chhedta hai main usse chhodta nahi.
Ba na takalar kowa... Amma duk wanda ya takale ni, ba zan bar shi ba.
Sonu Sood
• Main paiso ka nahi sirf pyar ka bhookha hoon ... aur mujhe pyar sirf paiso se hai.
* Yunwar soyayya kawai nake yi ba kuɗi ba... Amma kuɗi kawai nake so.
Ranveer Singh
©️#haimanraees