YAYIN DA MATASHIYAR JARUMA TA GABATAR DA AIKIN TA NA UMARA

YAYIN DA MATASHIYAR JARUMA TA GABATAR DA AIKIN TA NA UMARA.


Matashiyar Jaruma Jannat zubair rahmani Me Kimanin Shekaru 21 Ta Gabatar da Aikin nata Na Umarah a Karan Farko Tare da ÆŠan Uwanta.
Jarumar ta Fito da Suna Natasha a Film ÆŠin Jaruma Rani Me Taken Hichki Duk da Matashiyar Tafi Yin Film na Shirye shirye Gidan Talabijin Musamman Wani Me Taken Kashi – Ab Na Rahe Tera Kagaz Kora. Sannan A Yanzu Suna Gabatar da Shirin Khatron Ke Khiladi.

#AbbaIndiaDala

Comments