Wani Masoyin Jarumar Tun A Airport Yacewa Jarumar ta Temaka Yau Tayi Selfie da Dan Wasan Nan Shaharrare Watau Leo Messi Inda Yace Shi Masoyin Sane. Ga Abinda Ya Faɗa Mata " Ma'am Messi ke Saath ek photo leke daal do, hum bohot bade fan hain ," Haka Me Hoton Nata Yace . Inda Jarumar Tayi Murmushi.
JARUMA DEEPIKA PADUKONE CE TA FITO DA KOFIN DUNIYA NA 2022
December 18, 2022
0
Shaharrariyar Jaruma Deepika Padukone Itace Jaruma Ɗaya a Bollywood da Aka Gayyata Daga Cikin Masu Ƙaddamar da Kofin Duniya da Aka Buga Yau A Stadium ta Lusail Iconic Stadium da Ke Qatar, Wanda Akayi Wasan Karshe Tsakanin France da Argentina Inda Kasar Argentina Tayi Nasarar Cin Kofin.



