Wasu gungun mutane sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da fim da din Bollywood na Jarumi Shah Rukh Khan Mai zuwa Mai suna #Pathan da wakarsa Besharam Rang a cikin garin Indore na Madhya Pradesh a ranar Laraba Zanga-zangar ta zo ne sa'o'i bayan da ministan harkokin waje Narottam #Mishra ya yi kira da a haramta fim din saboda "al'amuran da baza su iya JUREWA ba a ciki"
Masu fafutuka na kungiyar #VeerShivaji sun taru a wata mahadar hanya inda suka cinna wa Photon jarumin wuta inji rahoton PTI.
Su bukaci a hana haska fim din, wanda za a fara haskawa a 25 2023 a cikin watan January suna masu zargin al’ummar Hindu Kuma sun ji haushin akan abin da wakar #BesharamRang ta kunsa.
Daga SSKHAN

